All stories tagged :
#SecureNorth
Featured
Mata Masu Zaman Kansu Sun Bukaci A Ba Su Kariya Bayan...
Wasu mata masu zaman kansu da ke harkar karuwanci a birnin Akure, fadar gwamnatin jihar Ondo, sun bukaci kariya daga gwamnati bayan mutuwar wata daga cikinsu a wani rikici da ya barke tsakaninta da wani kwastoma a cikin otel.Matar da aka ce ta rasu ta samu hatsaniya da kwastomanta...