Tumatir ya yi muguwar tsada a Najeriya

Farashin tumatir a Najeriya ya yi mummunan tashi a yayin da ƴan ƙasar ke ƙara ƙorafin tashin farashin sauran kayayyaki.

Rahotanni da wannan jarida ta samu na nuna cewa a wasu sassan babban birnin tarayya Abuja, zai yi matukar wahala ka samu tumatir na ƙasa da naira ɗari biyar.

Wasu rahotannin kuma sun nuna cewa akwai inda ake sayar da tumatir din a kan kusan naira dubu saba’in kowane kwando, musamman a kudancin kasar.

More News

Qatar za ta taimaki marayu a Najeriya

Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da suka rasa iyayensu saboda rikicin Boko...

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miĆ™ata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Gwamantin Kano na kashe naira biliyan 1.2 duk wata don samar da ruwan sha—Kwamishina

Gwamnatin jihar Kano na kashe kimanin naira biliyan 1.2 duk wata don samar da ruwan sha na tafi da gidanka a cikin babban birnin...