Jam’iyyar APC Ta Karyata Jita-Jitar Sauya Shettima...

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da rahotannin...

Top Stories

Hausa

Jam’iyyar APC Ta Karyata Jita-Jitar Sauya Shettima A Matsayin Mataimakin Shugaban...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Sojoji sun kama tsohuwa yar shekara 65 dake kai wa Æ´an...

Sulaiman Saad
Hausa

Tinubu zai tafi kasar Turkiyya ranar Litinin

Sulaiman Saad
Muhammadu Sabiu

Sojoji Sun Yi Ajalin ’Yan Ta’adda Shida, Sun Ceto Yarinya A...

Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ta’adda shida tare da ceto wata yarinya da aka sace a karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara.Aikin sojan ya gudana ne a dajin Sububu ta hannun dakarun 8 Division Garrison Strike Force karkashin Operation FANSAN YAMMA.A wata sanarwa da jami’in yada labarai na rundunar,...

Secure North

Arewa

Gwamnan Kano  ya gana da Tinubu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a fadar Aso Rock dake Abuja. Rahotanni sun bayyana cewa anga gwamnan sanye da shigarsa ta farar babbar riga   da kuma jar hula ta Kwankwasiya a lokacin da yake shiga ofishin shugaban kasa da karfe 04:13...
Sulaiman Saad
Sulaiman Saad

Likotoci sun dakatar da shiga yajin aiki a ranar Litinin

Kungiyar NARD ta likitoci masu neman kwarewa ta janye yajin aikin da ta yi shirin fara yi a ranar Litinin 12 ga watan Janairu. Kungiyar ta sanar da janye batun shiga yajin aikin ne a cikin wata sanarwa da sakataren kungiyar Shuaibu Ibrahim ya fitar a ranar Lahadi. Tun da farko...

Category

Jam’iyyar APC Ta Karyata Jita-Jitar Sauya Shettima A Matsayin Mataimakin Shugaban...

Muhammadu Sabiu