All stories tagged :
Hausa
Featured
Hanga Ya Musanta Shirin Komawa APC, Ya Ce Har Yanzu Yana...
Sanata Rufai Sani Hanga ya musanta rahotannin da ke cewa zai sauya sheƙa daga jam'iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) zuwa APC, inda ya ce har yanzu shi cikakken ɗan jam'iyyar NDC ne.Da yake magana a wata tashar rediyo a Kano, Hanga ya ce bai taɓa shirya ficewa daga jam'iyyarsa...
















