Wani babban jami’in tsaron Iran, Ali Larijani, ya yi gargaɗi ga tsohon shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ce ya kamata ya yi hankali domin kada a “kawar da shi
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Wani babban jami’in tsaron Iran, Ali Larijani, ya yi gargaɗi ga tsohon shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ce ya kamata ya yi hankali domin kada a “kawar da shi
Shugaban Kasa, Bola Tinubu, ya karbi bakuncin Sultan na Sokoto da Shugaban Majalisar Sarakunan Gargajiya, Alhaji Sa’ad Abubakar III, tare da wasu shugabannin gargajiya da na addini a Fadar Shugaban
Yaƙin da ke gudana tsakanin Iran da Isra’ila tare da Amurka ya haddasa tashin gwauron zabi a farashin man fetur a kasuwannin duniya, inda farashin ganga ɗaya ya haura dala
Yaƙin da ke gudana tsakanin Iran da Isra’ila tare da Amurka ya haddasa tashin gwauron zabi a farashin man fetur a kasuwannin duniya, inda farashin ganga ɗaya ya haura dala
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa kawo ƙarshen yaƙin da ake yi da Iran zai buƙaci amincewarsa tare da ta firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu. Jaridar The Times of Israel
Jakadan gwamnatin China na musamman kan harkokin Gabas ta Tsakiya, Zhai Jun, ya kai ziyara ƙasar Saudiyya a wani yunƙuri na shiga tsakani domin rage tashin hankalin da yaƙin da
Wata fasinja guda ta jikkata a yayin da wasu shida suka jikkata a wani hatsarin mota da ya rutsa da wata motar hayada safiyar ranar Lahadi a jihar Lagos. Hatsarin
Gwamnatin jihar Adamawa ta saka dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a karamar hukumar Lamurde biyo bayan rikici a tsakanin al’ummomin Chobo da Bachawa. A wata sanarwa ranar Lahadi,
Jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) sun kama wani da ake zargin babban kwamandan kungiyar Eastern Security Network (ESN) ne, Sabastine Odo Odam, tare da Ejike Daniel, wanda ake
Ma’aikatar Lafiya ta ƙasar Lebanon ta bayyana cewa hare-haren Isra’ila sun kashe aƙalla mutum 300 tun bayan fara rikici da ƙungiyar Hezbollah a ranar Litinin. Hukumar ta ƙara da cewa
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce ƙasarsa na ci gaba da yin “ƙoƙari” a yaƙin da take yi da Iran. Trump ya bayyana haka ne yayin da yake zantawa da
Dakarun Juyin Juya Halin Iran (IRGC) sun bayyana cewa sun kai harin “manyan makamai” masu linzami kan wani sansanin sojin Amurka da ke ƙasar Bahrain. IRGC ta ce harin ya
Wasu ƴan bindiga da ake zargin yan bangar siyasa ne sun kai hari kan ayarin motocin, Rotimi Amaechi tsohon gwamnan jihar Ribas kuma jigo a jam’iyar ADC. Ƴan bindigar sun
Farashin litar man fetur ya kai ₦1080 a wasu sassan birnin Lagos a yayin da rikicin Gabas ta Tsakiya ya yi ƙamari abun da ya jawo tashin danyen man fetur
Jami’ai a arewacin Najeriya sun ce sojojin ƙasar sun kashe ’yanbindiga 45 da suka kai hari wani ƙauye a jihar Katsina. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a yammacin
Iyalan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun bayyana cewa ci gaba da riƙe shi a tsare ya saba wa dokokin Najeriya, inda suka kuma zargi ana amfani da hukumar
Gobara biyu da suka tashi a ƙananan hukumomin Bade da Karasuwa a jihar Yobe sun lalata dukiya ta miliyoyin naira. Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe (SEMA) ta
Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta sallami ‘yan sanda hudu bisa zargin hannu a kisan wasu ‘yan kasuwa bakwai a yankin Owode-Onirin na jihar. Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Legas, Mista
Shugaba Donald Trump ya bayyana cewa ya kamata ya kasance cikin waɗanda za su zaɓi sabon jagoran addinin Iran. Trump ya yi wannan bayani ne a wata tattaunawa da kafar
Wata gobara ta tashi a layin ’yan yadi na Sabuwar Kasuwar Azare, wato Abubakar Tatari Ali Market, da ke Jihar Bauchi. Shaidun gani da ido sun tabbatar cewa lamarin ya