All stories tagged :
Hausa
Featured
Kwamishinan Kuɗi Na Bauchi Ya Samu Gagarumar Tarba Bayan Samun Belin...
Daruruwan magoya baya sun hallara a Filin Jirgin Sama na Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi a ranar Alhamis domin tarbar Kwamishinan Kuɗi na jihar, Dokta Yakubu Adamu, bayan dawowarsa daga Abuja.Kwamishinan ya dawo jihar ne bayan Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba shi beli a...
















