All stories tagged :
Hausa
Featured
Jam’iyyar PDP ta ƙulla ƙawance da APM
Jam'iyar PDP ƙarƙashin jagorancin, Kabiru Tanimu Turaki ta ce ta ƙulla ƙawance da jam'iyar APM.
Da yake magana da jaridar The Cable a ranar Laraba, Ini Ememobong mai magana da yawun jam'iyar PDP ya ce an ƙulla ƙawancen ne biyo bayan taron shugabannin jam'iyyun adawa da aka gudanar a birnin...
















