All stories tagged :
Hausa
Featured
Jam’iyar APC a jihar Kebbi ta kaddamar da yaƙin zaɓen Tinubu...
Jam'iyar APC a jihar Kebbi ta kaddamar da yaƙin sake zaɓen shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu da kuma gwamnan jihar Nasiru Idris gabanin zaɓen shekarar 2027.
A wani babban taron gangamin siyasa da aka yiwa laƙabi da " Muna bayan Tinubu da Kauran Gwandu" da ya gudana a babban birnin...