Yan bindiga da suka kai hari kan jirgin kasar da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna sun sako shugaban Bankin Manoma, Alwan Hassan. Maharan sun sako shi ne bayan da
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Yan bindiga da suka kai hari kan jirgin kasar da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna sun sako shugaban Bankin Manoma, Alwan Hassan. Maharan sun sako shi ne bayan da
Tsohon gwamnan jihar Lagos kuma mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya ziyarci Sheikh Dahiru Usman Bauchi a Kaduna. Ziyarar tasa dai bata rasa nasaba
Wani rahoton kungiyar oxfam ya ayyana cewa mutane miliyon 27 na fuskantar karancin abinci a kasashen Afurka ta yamma kuma akwai yiwuwar samun karuwar wasu mutane miliyon 11 da za
Asalin hoton, Getty Images Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ta ce jazaman ne jam’iyyun siyasar ƙasar su yi aiki sau da ƙafa da tsarin dimokraɗiyya a cikin
Wannan na zuwa ne lokacin da al’ummomi a jihar Sakkwato dake arewa maso yammacin kasar ke ci gaba da fuskantar hare-haren ta’addanci. Lokacin azumin Ramadan da hankulan Musulmi suka karkata
A wani taron manema labarai da ya kira a birnin Yamai ne Shugaban Nijer Mohamed Bazoum ya bayyana nasarorin da ya samu a cikin shekara daya na mulkinsa. Ko da
Sheikh Nuru Khalid a cikin hudubarsa ta ranar Juma’a 1 ga watan Afrilu, ya caccaki gwamnati kan kasa magance matsalar tsaro da kuma yawaitar kashe-kashe a Najeriya. A cikin hudubar,
Fasinjojin da ke ke cikin jirgin kasan da ‘yan bindiga suka kai wa hari a kan hanyarsu ta zuwa Kaduna daga Abuja sun bayyana yanayi irin na dimauta da suka
An sanar da sunayen malaman da za su jagorancin sallah a masallacin harami a lokacin azumin watan Ramada. Malam da su ne za su jagoranci salllolin Taraweeh da kuma Tahajjud
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen Jihar Kano ta kama wani matashi ɗan shekara 18 bisa zarginsa da kashe matar aure a Jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun
Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya yi wani taro na musamman da gwamnan jihar Imo Hope Uzodinma domin duba yadda za a warware matsalolin tsaro a jihar. Jihar Imo da ke
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya kaddamar da kamfanin sarrafa takin zamani mafi girma a duniya mallakar kamfanin Dangote. Kamanin, wanda ke unguwan Lekki a jihar Legas wacce ke kudu maso
Wata kididdiga da ofishin shiyyar Kano na hukumar NAPTIP mai yaki da fataucin bil’adama ta Najeriya, wadda ta kunshi jihohin Kano, Kaduna, Katshina, Jigawa da jihar Bauchi, ta nuna daga
Barcelona ta ziyarci Real Madrid, domin buga wasan mako na 29 a gasar La Liga da za su kara a Santiago Bernabeu ranar Lahadi. Kungiyoyin biyu sun hadu sau biyu
Real Madrid za ta karbi bakuncin Barcelona a wasan mako na 29 a gasar La Liga da za su kece raini ranar Lahadi. To sai dai kuma labari mara dadin
Manyan malamai ne daga sassa daban-daban na Najeriya suka halarci bikin bude wani katafaren masallaci a garin Sokoto. Taron ya gudana ne karkashin jagorancin mai alfarma sarkin musulmi, Muhammad Saad
Da maraicen yau ne shugaban kasa, Muhammad Buhari ya dawo Najeriya bayan hutun da yayi a birnin London.
Hukumar EFCC dake yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati ta kama tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano a filin jirgin saman Murtala Muhammad dake Lagos. An kama
An ajiye akwatin gawa a Cocin Alexandra da Antonina. An ɗora masa wani ƙyalle mai launin Rasha, sannan an aza hular soji da wani hoto. Mikhail Orchikov ne mataimakin kwamandan