Gwamnatin jihar Osun ta shigar da ƙarar hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati a gaban babbar kotun tarayya dake Abuja. An shiga da ƙarar ne
Gwamnatin jihar Osun ta shigar da ƙarar hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati a gaban babbar kotun tarayya dake Abuja. An shiga da ƙarar ne
Fulani makiyaya da basu gaza uku ba aka kashe tare da jikkata wasu biyu a wani sabon farmaki da aka kai a wajejen kauyen Bangai dake ƙaramar hukumar Riyom ta
Gwamnatin jihar Kwara ta ce an sako mutanen da aka yi garkuwa da su daga ƙauyukan Woro da Nuku a karamar hukumar Kaiama ta jihar Olayinka Fafoluyi mai taimakawa gwamnan
Mutane biyu sun rasa rayukansu bayan da wani mamakon ruwan sama da ya haifar da ambaliyar ruwa a wani ɓangare na garin Damaturu babban birnin jihar Yobe. Hukumar bada agajin
Masu garkuwa da mutane sun sako, Faruk Bunza alkalin babbar kotun jihar Kebbi da su ka yi garkuwa da shi. A ranar 26 ga watan Yuli ne aka yi garkuwa
Sanata Rufai Sani Hanga dake wakiltar mazabar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar adawa ta NDC. Hanga wanda shi ne sanata ɗaya tilo na
Gwamnan jihar Katsina,Dikko Umar Radda ya shawarci mazauna jihar da kada su siyasantar da matsalar tsaron jihar maimakon haka su ƙara yawan addu’a domin samun zaman lafiya mai ɗorewa tare
Wani ginin bene da ake aikin ginawa ya ruguzo a ranar Laraba. Amma kuma babu a asarar rai ko jikkata faduwar benen dake kan titin Bauchi a cikin garin Sokoto.
Yan bindiga sun yi garkuwa da Faruk Hassan Bunza alkalin babban kotun jihar Kebbi. An yi awon gaba da alkalin ne da tsakar daren ranar Lahadi daga gidansa dake kan
Rundunar sojan Najeriya ta samu nasarar kama wani sojanta da ta sanar tana nema ruwa a jallo bayan da aka zarge da laifin sayarwa da yan ta’adda kakin soja. Yusuf
Aƙalla mutane 15 ne da ake zarginsu da kasancewa mayaƙan ƙungiyar ISWAP ne aka kashe a wani harin jirgin sama marar matuki a karamar hukumar Marte ta jihar Borno. A
Aƙalla mutane 15 ne da ake zarginsu da kasancewa mayaƙan ƙungiyar ISWAP ne aka kashe a wani harin jirgin sama marar matuki a karamar hukumar Marte ta jihar Borno. A
Wani uba da kuma matashiyar yarsa sun rasa rayukansu bayan da suka fada wata tsohuwar rijiya a kauyen Yancibi dake karamar hukumar Tsanyawa ta jihar Kano. Lamarin da ya faru
Shugaban jam’iyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda na cigaba da tattaunawa da yan jam’iyar adawa da suka fito daga Kano a ƙoƙarin da jam’iyar take na lashe zaɓen shekarar
Ministan tsaron Najeriya, Christopher Musa ya yi watsi da rahoton dake ikirarin cewa ya yi niyar yin murabus daga kan kujerarsa. Da yake magana da yan jaridar dake fadar shugaban
Babbar kotun tarayya dake Abuja a ranar Litinin ta bayar da belin Bello Badejo shugaban ƙungiyar fulani makiyaya ta Miyatti Allah Kauta Gore ta kan kuɗi naira biliyan 2 da
Gwamnatin jihar Kogi ta ce jami’an tsaro sun ceto mutane huɗu da aka yi garkuwa da su daga wata cibiyar zana jarrabawa dake Olowa a karamar hukumar Dekina ta jihar.
Mary Amaechi mahaifiyar, Rotimi Amaechi tsohon gwamnan jihar Ribas kuma ɗantakarar mataimakin shugaban ƙasa a jam’iyar ADC ta mutu. A wata sanarwar da ofishin yaɗa labarai na tsohon gwamnan ya
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani shugaban wata makarantar firamare ta makiyaya dake Igbojaye a karamar hukumar Itesiwaju ta jihar Oyo inda suka bukaci a biya su miliyan 30
Abokai, abokanan siyasa, iyalai, gwamnoni da kuma sarakuna, malaman addini da kuma masu fatan alheri sun tattaru a Abuja a ranar Litinin domin taron shekara guda da rasuwar tsohon shugaban