Ma’aikatan gwamnati a ƙarƙashin gamayyar ƙungiyar Joint National Public Service Negotiating Council (JNPSNC) sun fara yajin aikin gargadi na kwana uku saboda gazawar gwamnatin tarayya wajen magance buƙatun su da
Ma’aikatan gwamnati a ƙarƙashin gamayyar ƙungiyar Joint National Public Service Negotiating Council (JNPSNC) sun fara yajin aikin gargadi na kwana uku saboda gazawar gwamnatin tarayya wajen magance buƙatun su da
Sojoji sun kai samame inda suka lalata sansanin ‘yan ta’adda a Abator dake karamar hukumar Ogbaru ta jihar Anambra, suka kuma kwato makamai da harsasai tare da gano harsashi guda
‘Yan sanda a Jihar Sokoto sun daƙile wani hari da ‘yan bindiga suka yi ƙoƙarin kaiwa a Tsabre dake ƙaramar hukumar Isa, inda suka kwato bindigogi biyu na harba roka
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Imo ta bayyana cewa wasu daga cikin waɗanda aka yi garkuwa da su a kan hanyar Owerri-Onitsha da safiyar ranar Alhamis sun haɗa da matasa masu
Hukumar Alhazai ta Ƙasa NAHCON ta bayyana cewa Gwamnatin Saudiyya ta amince da ƙarin kujeru 10,000 na aikin Hajji ga Najeriya a shekarar 2027. A cikin wata sanarwa da aka
Jam’iyyar PDP a Jihar Gombe ta dakatar da wasu ’yan takarar gwamna biyu, Khamisu Ahmed Mailantarki da Usman Aliyu Garry, bisa zargin aikata ayyukan da suka saba wa jam’iyya. Dakatarwar
Rahotanni sun bayyana cewa Dagacin Ƙauyen Aujarawar Alkali da ke Karamar Hukumar Gezawa a Jihar Kano, Alhaji Ahmad Yakubu Ahmad, ya rasa ransa a hannun masu garkuwa da shi. An
Kotun musamman dake hukunta manyan laifuka ta jihar Edo ta yanke hukuncin kisa ga mutane hudu bisa laifin sace wata mata a kasuwar kayan lambu da ke kan titin zuwa
Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya dawo Najeriya bayan hutun aiki na makonni hudu a Turai. A cewar gidan talabiji na Channels , shugaban ya iso Lagos daga Paris, Faransa, a
Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya dawo Najeriya bayan hutun aiki na makonni hudu a Turai. A cewar gidan talabiji na Channels , shugaban ya iso Lagos daga Paris, Faransa, a
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya samu yabo saboda yadda ya ɓullo da tsarin biyan bashin da ya gada daga gwamnatin da ta gabata ta hanyar biya kowane wata. Yayin da
Sassa da dama na Fatakwal babban birnin jihar Rivers, sun fuskanci ambaliya biyo bayan mamakon ruwan sama da aka tafka a ranar Lahadi. Bidiyoyi da ke yawo a yanar gizo
Danielle Adewusi, wadda ta wakilci jihar Lagos, ta lashe gasar Sarauniyar Kyau ta Najeriya 2026, inda ta doke sauran ’yan takara 19 a zagayen ƙarshe na gasar. An gudanar da
Wata gobara ta tashi a ofishin hukumar kwastam ta Najeriya (NCS) reshen kula da harkokin tashar jiragen ruwa na yamma da ke Apapa, Lagos a ranar Litinin. An ce gobarar
Aƙalla masu haƙar ma’adinai biyar aka kashe, wasu biyu kuma suka jikkata bayan ‘yan bindiga sun kai hari a wurin hakar ma’adinai da ke kauyen Marit a ƙaramar hukumar Barkin
Mutane biyu sun rasu a sakamakon barkewar cutar kwalara a gidan gyaran hali na Kurmawa da ke cikin birnin Kano. Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) ce
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai dawo gida Najeriya a ranar Lahadi biyo bayan hutun aiki da ya yi ƙasashen Turai kamar wadda majiya ta shedawa jaridar The Cable. Majiyoyi
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya bayar da tallafin Naira miliyan 20 ga iyalan mutanen da ake zargi
Nura Abdullahi, shugaban karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara da aka yi garkuwa da shi, ya samu ’yanci bayan da ya shafe kwanaki 61 a hannun masu garkuwa da mutane.
Mutum ɗaya ya ji rauni an kuma lalata ababen hawa da dama biyo bayan rikici tsakanin jami’an Hukumar Tsaro da Kare Dukiyar Gwamnati da Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) da