Rahotanni daga jaridar The Times of India a ranar Asabar sun bayyana cewa, rundunar ‘yan sandan yaki da laifukan intanet ta cafke wasu ‘yan Najeriya uku, Lezhu John, Gibril Mohammed,
Rahotanni daga jaridar The Times of India a ranar Asabar sun bayyana cewa, rundunar ‘yan sandan yaki da laifukan intanet ta cafke wasu ‘yan Najeriya uku, Lezhu John, Gibril Mohammed,
Wata fashewar bam a ƙaramar hukumar Shiroro ta Jihar Neja ta yi sanadin mutuwar wani manomi mai suna Isyaku Gambo. Rahotanni sun bayyana cewa, marigayin ya taka kan bama-baman ne
Wata kotun majistare da ke zaune a Akure, babban birnin jihar Ondo, ta ba da umarnin a tsare wani mutum mai suna Moses Udoh a gidan yari bisa zargin cin
A kalla mutane 12 ne suka rasu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a titin Baimari–Geidam a jihar Yobe. Shugaban Sashen Hukumar Tsaro ta Tituna (FRSC) a jihar,
Majalisar dattawa ta amince da naɗin Laftana Janar Olufemi Oluyede a matsayin babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya. Amincewar ta biyo bayan nazarin rahoton kwamitin harkokin rundunar soji na majalisar,
Wata wuta mai muni ta yi kaca-kaca da kasuwa guda ɗaya tilo da ke Trademore Estate, Lugbe, Abuja, da sanyin safiyar Litinin, lamarin da ya bar mazauna unguwar cikin alhini.
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama wani ɗan kasuwa ɗan Najeriya mai shekaru 59, Sylva Ezeokoli, bisa zargin safarar gram 700 na kwayoyin cocaine
Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta yi kira ga masu sayar da kayan nama daskararre da su daina sayarwa da rarraba kayayyakin da babu rajista ko
Amnesty International ta bayyana cewa ƴan sanda na Najeriya sun yi amfani da karfin iko fiye da kima wajen tunkarar masu zanga-zanga a lokacin zanga-zangar #EndBadGovernance da aka gudanar daga
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta kama wasu mutane 15 da ake zargi da aikata damfarar intanet a garin Makurdi, Jihar Benue. A wata sanarwa da hukumar
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa za ta fara ci gaba da yin rajistar masu zaɓe a duk faɗin ƙasa a farkon zangon shekarar 2025. Hukumar
Jami’an rundunar ‘yan sanda ta Jihar Anambra sun kama wani mutum da ake zargi da garkuwa da mutane, wanda ake zaton yana addabar mazauna yankin hanyar Enugwu-Ukwu a karamar hukumar
A ranar Alhamis ne rundunar ‘yan sandan shiyya ta 6 da ke Kuros Riba ta gurfanar da Adamu Ibrahim Umaru mai shekaru 48 a duniya bisa zargin yin lalata da
A ranar Alhamis, Mai Shari’a Modupe Osho-Adebiyi na Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya da ke Abuja, ta yanke wa wani mutum mai suna Laminu Ahmed mai shekara 36 hukuncin daurin
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gargadi Bankunan Ajiya na Kudi kan boye kudi da karkatarwa, yana mai cewa irin wannan aiki za iya jawo hukunci mai tsanani. A wata sanarwa
Mai ba da shawara kan tsaro na kasa, Nuhu Ribadu, ya yi gargadin cewa hana tsaro a karkashin mulkin Shugaba Bola Tinubu ba za a lamunta ba, kamar yadda Hukumar
An bayyana cewa za a binne marigayi Babban Hafsan Sojojin Ƙasa, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, a Abuja ranar Juma’a mai zuwa, kamar yadda iyalinsa suka sanar. Wan marigayin, Moshood Lagbaja,
‘Yan bindiga da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne sun harbe wani mai suna Danladi, ɗaya daga cikin ‘ya’yan Serikin Hausawa a Birnin Benin, babban birnin jihar Edo. Marigayi Danladi
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta bayyana a ranar Litinin cewa zarge-zargen wulakanci ga Naira da ake yi wa Hajiya Fauziya Danjuma Goje, ‘yar Sanata Danjuma
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kwara ta sanar da cewa jami’anta sun gano kan wani direban babur din haya, Rafiu Akano, wanda aka kashe a kauyen Asunlere, Oke-Oyi, a Karamar Hukumar