All stories tagged :
Arewa
Featured
Annobar Cutar Kwalara Ta Kashe Mutane 12 a Jihar Neja, Sama...
Akalla mutane 12 ne suka mutu, yayin da wasu sama da 230 ke karbar magani a asibitoci daban-daban, sakamakon barkewar cutar kwalara da ta bulla a Jihar Neja.Rahotanni sun bayyana cewa cutar ta fara bayyana ne a karshen mako, musamman a karamar hukumar Shiroro, kafin daga bisani ta yadu...