All stories tagged :
Arewa
Featured
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sarkin Musulmi A Fadar Shugaban Ƙasa
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, a ranar Juma’a, a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.Mai taimaka wa shugaban ƙasa kan harkokin kafafen sada zumunta na zamani, Dada Olusegun, ne ya tabbatar da hakan a shafinsa na X (tsohon Twitter).Ganawar...
















