Hukumar kula da jin daɗin alhazai ta jihar Kano ta ayyana ranar 14 ga watan Mayun 2026 a matsayin ranar fara jigilar maniyyata daga jihar zuwa ƙasar Saudiyya domin gudanar
Hukumar kula da jin daɗin alhazai ta jihar Kano ta ayyana ranar 14 ga watan Mayun 2026 a matsayin ranar fara jigilar maniyyata daga jihar zuwa ƙasar Saudiyya domin gudanar
Gwamnatin Najeriya ta fara shirin dawo da ‘yan kasarta da ke son komawa gida daga Afirka ta Kudu, sakamakon karuwar fargabar yiwuwar hare-hare kan baki a ƙasar. Ministar harkokin wajen
Dubban mutane a ƙasar Philippines sun tsere daga gidajensu bayan wani dutse mai aman wuta ya fara fitar da toka mai yawa a yankin. Rahotanni sun ce dutsen Mayon da
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa shirye-shiryen tallafin rayuwa da gwamnatinsa ta aiwatar sun taimaka wajen fitar da miliyoyin ’yan Najeriya daga kangin talauci. Tinubu, wanda Sakataren Gwamnatin
Gwamnatin jihar Imo ta haramta yawan sauya littattafan karatu a dukkan makarantu na gwamnati da masu zaman kansu a fadin jihar. Haka kuma, ta dakatar da gudanar da bukukuwan yaye
Shugaban Najeriya mai ci a yanzu, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takarar shugabancin ƙasar a babban zaɓen shekarar 2027. Rahotanni sun nuna cewa an sayi fom
Gwamnatin Jihar Kogi ta bayyana cewa an samu nasarar ceto yara 15 daga cikin wadanda aka sace a wata makaranta da gidan marayu da ke Zariagi. Kwamishinan yada labarai na
Gwamnatin Jihar Kogi ta tabbatar da sace yara 24 daga wani gidan marayu a jihar, abin da ya sake jawo damuwa kan matsalar tsaro. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya
Shugaban jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), David Mark, ya bayyana cewa Najeriya na fuskantar barazanar komawa tsarin jam’iyya ɗaya, inda ya zargi jam’iyyar APC da raunana jam’iyyun adawa da kuma
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin sabon ministan gidaje na Najeriya. Dr. Darma, ɗan asalin jihar Katsina, ya maye gurbin Ahmed Musa
Kungiyar agaji ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta bayyana damuwa kan yadda matsalar jin ƙai ke ƙara tsananta a yankin arewa maso gabashin Najeriya. Kungiyar ta ce hare-haren baya-bayan nan
Sarkin Kano na biyu, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana damuwarsa kan yadda gwamnatin tarayya ke ci gaba da karɓar bashi duk da matakin da aka ɗauka na cire tallafin man
Sojojin rundunar Operation HADIN KAI a Arewa maso Gabas sun kashe akalla ‘yan ta’adda 24 bayan wani artabu mai tsanani da ya faru a yankin Kukareta. Rahotanni sun nuna cewa
Kotun koli ta Jihar Kano ta yanke wa wani matashi mai suna Umar Idris hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da laifin kisan wani dan kasuwa, Sabiu Umar. Kotun
Sojojin rundunar Operation HADIN KAI a Arewa maso Gabas sun lalata hanyoyin sufuri na kungiyar ISWAP tare da kashe ‘yan ta’adda da dama a yankin Tafkin Chadi kusa da tsibirin
Wani direban aikin kai kaya ya rasa ransa a wani hatsarin mota da ya faru a yankin Alapere da ke jihar Lagos, bayan wata tankar mai ta buge shi. Rahotanni
Shahararren ɗan kasuwa a Najeriya, Blord, ya samu ‘yanci daga gidan gyaran hali na Kuje bayan ya cika sharuddan beli da aka gindaya masa. Blord ya fita daga gidan yarin
Shahararren ɗan kasuwa a Najeriya, Blord, ya samu ‘yanci daga gidan gyaran hali na Kuje bayan ya cika sharuddan beli da aka gindaya masa. Blord ya fita daga gidan yarin
Najeriya da Turkiyya sun amince da kafa babbar cibiyar horon soji a Najeriya, a wani ɓangare na ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro tsakanin ƙasashen biyu. An cimma wannan yarjejeniya ne yayin
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kasafin kuɗin ƙasar na shekarar 2026 wanda yawansa ya kai naira tiriliyan 68.32. A cikin wata sanarwa da kakakin shugaban ƙasa, Bayo