Akalla mutum 48 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin kwale-kwale a yankin Goronyo na jihar Sokoto, yayin da ake ci gaba da neman yara 12 da suka ɓace bayan

Iyayen yara da aka sace a jihar Borno sun gudanar da zanga-zanga a garin Uba domin neman gwamnati ta ceto kusan yara 100 da ake tsare da su a hannun
Shugabannin ƙungiyoyin mata a karkashin shirin FG/IFAD Value Chain Development Programme (VCDP) sun yi kira ga gwamnatin jihar Neja da ta ƙara tallafa wa mata manoma domin su faɗaɗa ayyukan
An gurfanar da wani matashi mai shekaru 27, Muktar Shehu, a gaban Kotun Majistare ta 3 da ke Yola, jihar Adamawa, bisa zargin satar kayan mata na ciki guda 27.
Rundunar ’yan sandan Jihar Bauchi ta ce ta kwato kayayyakin layin dogo da aka lalata tare da kama wani mutum da ake zargi da hannu a satar kayayyakin gwamnati. Rundunar
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Najeriya (INEC) ta bayyana cewa a yau Laraba, 19 ga Agusta 2026, za a fara yakin neman zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen Jami’ar Jihar Kaduna (KASU), ta bayyana cewa kimanin malamai 200 ne suka bar aiki a jami’ar saboda rashin kyakkyawar walwala. Shugaban ASUU na
Mutum biyar sun rasa rayukansu bayan da wani kwale-kwale ya kife a Kogin Kudi da ke ƙauyen Shaba Woshi, a ƙaramar hukumar Katcha ta jihar Neja. Rundunar ’yan sandan jihar
Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya bayyana cewa Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya kira shi domin taya shi murnar nasarar da ya samu a zaɓen gwamnan jihar. Adeleke ya
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana jagorancin jihar a matsayin babban ƙalubale saboda yawan al’ummarta da bambancin mutanen da ke zaune a cikinta. Gwamnan ya bayyana hakan ne

’Yan bindiga sun kashe makiyaya biyu tare da jikkata wani mutum a wasu hare-hare da suka faru a Jihar Filato. Hare-haren sun faru ne a Kpanchuku da ke Jebbu Bassa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta yi amfani da zaɓen gwamnan Jihar Osun wajen nuna irin shirin da ta yi domin babban zaɓen 2027. Za a gudanar da zaɓen gwamnan Osun a yau, Asabar 15 ga Agusta, 2026, inda ’yan takara 15 za su fafata. […]
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kwara ta kama wani da ake zargi da harkar garkuwa da mutane, Sanda Aliyu, yayin da yake ƙoƙarin sayen bindigar AK-47 a Ƙaramar Hukumar Kaiama ta

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kebbi ta kama wani mutum mai suna Abubakar Musa, mai shekaru 29, bisa zargin hannu wajen wulaƙanta Alƙur’ani da kuma wasu ayyukan da ake zargin na