Ministan Ayyuka, Dave Umahi, ya ce yana da yakinin cewa Allah zai ci gaba da bai wa Shugaba Bola Tinubu jagoranci har zuwa shekarar dubu biyu da talatin da ɗaya.
Ministan Ayyuka, Dave Umahi, ya ce yana da yakinin cewa Allah zai ci gaba da bai wa Shugaba Bola Tinubu jagoranci har zuwa shekarar dubu biyu da talatin da ɗaya.
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na yin barci cikin kwanciyar hankali saboda irin ayyukan ci gaba da gwamnatinsa ke aiwatarwa a
Wata tawagar jami’an rundunar yan sanda na musamman dake aiki kai tsaye karkashin ofishin babban sifetan yan sandan Najeriya sun samu nasarar kama mutumin da ya yi amfani da fasahar
Babban Lauyan Najeriya (SAN), Femi Falana, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar masu gadin dazuka 1,000 aiki a Jihar Borno domin ƙarfafa matakan yaƙi da rashin
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar sabbin masu gadin daji dubu ɗaya a jihar Oyo, tare da kafa wata tawagar ceto ta musamman domin ƙarfafa tsaro a
A ranar Lahadi tawagar shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a ƙarƙashin jagorancin shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa, Femi Gbajabiamila ta isa garin Ogbomoso dake jihar Oyo biyo bayan da aka
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya lashe zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa na jam’iyyar APC da ƙuri’u miliyan goma da dubu ɗari tara da casa’in da tara da ɗari
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya bayyana kwarin gwiwar cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai sake lashe zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Radda ya bayyana hakan ne
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana gamsuwarsa kan yadda aka gudanar da zaɓukan fidda gwani a jihohin Najeriya, inda ya ce an shirya su cikin tsari da lumana. Shugaban
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Farfesa Segun Aina a matsayin sabon shugaban hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB. Aina mai shekaru talatin da tara zai maye gurbin
Yan takara gwamna shida ƙarƙashin jam’iyar APC daga jihar Yobe sun gana da mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima kan rikicin da ya biyo bayan fitar da ɗantakarar gwamna da aka
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince a fitar da kudi naira biliyan 2 domin tallafawa mutanen da harin ranar 29 ga watan Maris ya shafa a Anguwar Rukuba dake
Shugaban Najeriya mai ci a yanzu, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takarar shugabancin ƙasar a babban zaɓen shekarar 2027. Rahotanni sun nuna cewa an sayi fom
Sarkin Kano na biyu, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana damuwarsa kan yadda gwamnatin tarayya ke ci gaba da karɓar bashi duk da matakin da aka ɗauka na cire tallafin man
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a ranar Juma’a ya rantsar da Engr Muntaka Rabe Darma a matsayin sabon ministan gidaje da bunkasa birane. Da yake magana da yan jaridar fadar
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kasafin kuɗin ƙasar na shekarar 2026 wanda yawansa ya kai naira tiriliyan 68.32. A cikin wata sanarwa da kakakin shugaban ƙasa, Bayo
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa duk da ƙalubalen tattalin arziki, farashin man fetur a Najeriya ya fi na Kenya da wasu ƙasashen Afirka sauƙi. Ya faɗi hakan
Nafiu Bala jigo a jam’iyar ADC ya jagoranci zanga-zangar magoya bayansa ya zuwa ofishin hukumar zabe ta INEC dake Abuja a ranar Alhamis. Bala na ikirarin cewa shi ne halastaccen
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya ɗage tafiyar da ya shirya yi zuwa Iperu a jihar Ogun inda ake sa ran zai buɗe filin jirgin saman Gateway da aka samar
A ranar Talata ne shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da tsohon shugaban jam’iyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje da kuma tsohon ministan tsaro, Badaru Abubakar. Shugaban ƙasar