Hakkin mallakar hoto Getty Images Kungiyar Liverpool ta tashi 2-2 da Shrewsbury a wasan zagaye na hudu a gasar FA Cup da suka fafata ranar Lahadi. Liverpool wadda rabon ta
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kungiyar Liverpool ta tashi 2-2 da Shrewsbury a wasan zagaye na hudu a gasar FA Cup da suka fafata ranar Lahadi. Liverpool wadda rabon ta
Hakkin mallakar hoto NPFL Sunshine Stars da Kano Pillars sun tashi 2-2 a wasan mako na 17 a gasar Firimiyar Najeriya da suka kara ranar Lahadi. Anthony Omaka ne ya
Abdurrazak Ebola ya yi nasarar doke Bahagon Shagon ‘Yansanda a damben mota da suka yi a marabar Nyanya ranar Lahadi. Damben na gasar mota na jihar Kaduna ne, amma Umar
Image caption Ana tunanin maye gurbin Soskjaer da Gareth Southgate Tottenham na kokarin kammala wata yarjejeniyar dawowa da tsohon dan wasanta Gareth Bale daga Real Madrid kafin a rufe kofar
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ana zargin tun shekarar 2003 ne mutumin ya ke ajiye wasikun a gidansa ‘Yan sanda a Japan sun sanar da fara binciken kan
WASHINGTON DC — Mataimakin shugaban kasar ya gana da gwamnonin yankin kudu maso yannacin Najeriyar ne tare da Antoni Janar Abubakar Malami da kuma sufeton ‘yan sandan Najeriya Mohammed Abubakar.
Wannan hoton da aka dauka a yankin Wuhan, na nuna yadda wani ma’aikacin kiwon lafiya yake kula da wani da ya kamu da cutar Coronavirus Photo: Reuters Rarraba Matakan Da
Tun bayan zaben 2015 da kuma barakar da ta kunno kai tsakanin Sanata Kwankwaso da Abdullahi Ganduje, kungiyar Kwankwasiyya ta soma samun matsala Hukuncin da Kotun Kolin Najeriya ta yanke
Hakkin mallakar hoto Getty Images Hukumar samar da Ilimin manya a Najeriya ta ce mutum sama da miliyan 60 daga cikin ‘yan kasar kusan miliyan 200 ne ba su iya
Image caption Rashford ya ji rauni a wasan kofin FA da kungiyarsa ta yi da Wolves makon da ya gabata Inter Milan ta shirya biyan fam miliyan 11 ga dan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Madrid ta fara shekarar 2020 da kafar dama, bayan da ta doke Sevilla 2-1 a gasar La Liga a Santiago Bernabeu ranar Asabar. Real
Image caption Shari’a tsakanin Ganduje da Abba Kabir na daga cikin shari’un da suka ja hankali a Najeriya A yau ne ake sa ran kotun kolin Najeriya za ta yanke
Hakkin mallakar hoto Google Image caption Isabel Dos Santos ta samu makudan kudade ta hanyar gudanar da haramtaccen kasuwanci da kanfanonin da ke hulda da gwamnatin mahaifinta shugaba Dos Santos
Hakkin mallakar hoto Reuters Image caption Birtaniya ta gayyaci taron ne a daidai lokacin da ta ke gab da ficewa daga Tarayyar Turai A ranar Litinin ne ake sa ran
Kungiyar yan ta’adda ta Ansaru ta dauki alhakin kai hari kan ayarin sarkin Potiskum, Alhaji Umaru Bubaram. An kai wa sarkin hari ne akan hanyar Kaduna zuwa Zariya. Audu Bulama
Hakkin mallakar hoto Npfl Plateau United ta dare mataki na daya a gasar cin kofin Firimiyar Najeriya, bayan da ta casa Adamawa United. Plateau United ta doke Adamawa United da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Liverpool ta doke Manchester United da ci 2-0 a wasan mako na 23 a gasar Premier da suka kara a Anfield ranar Lahadi. Liverpool ta
Hakkin mallakar hoto Getty Images An tabbatar cewa shekarar 2010 zuwa karshen 2019 su ne shekarun da aka fi fuskantar yanayin zafi kamar yadda wasu hukumomi uku na duniya suka
Wani ginin bene mai hawa uku da ake tsaka da ginawa ya ruguzo a can jihar Legas. Oluwafemi Oke-Osanyinto, shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Legas LASEMA, shine ya
Wata motar tanka kirar Mack dake makare da man fetur da aka ajiyeta akan hanyar Anacha zuwa Awka ta kama da wuta da safiyar ranar Litinin. Ana tunanin wutar ta