Wasu daga cikin sabbin gwamnoni da suka kama aiki a ranar 29 ga watan Mayu da kuma wasu da suka sauka a ranar sun kai wa tsohon shugaban ƙasa, Muhammad
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Wasu daga cikin sabbin gwamnoni da suka kama aiki a ranar 29 ga watan Mayu da kuma wasu da suka sauka a ranar sun kai wa tsohon shugaban ƙasa, Muhammad
Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugabannin hukumomin tsaro a fadar Aso Rock dake Abuja. Wannan ne karo farko da aka gudanar da irin wannan ganawa tun
Rukunin farko na alhazan jihar Jigawa sun tsira daga hatsarin jirgin sama bayan da jirgin saman Max Air da suke ciki ya yi saukar gaggawa a Kano. Jirgin ya yi
Gwamnan jihar Taraba Agbu Kefas ya amince da rusa kwamitin riko na kananan hukumomi goma sha shida na jihar nan take. Rushewar wanda ke kunshe cikin wata sanarwar manema labarai
Kasa da sa’o’i 24 da hawan kujerar shugabancin jihar Kano, da sanyin safiyar Talatar nan ne Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kori Babban Sakataren Hukumar Jin Dadin Alhazai
A yau Litinin ne shugaba Buhari ya isa mahaifarsa ta Daura bayan mika mulki ga Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Tinubu dai ya zama shugaban Najeriya ne bayan fafatawa da
An rantsar da Dr Nasiru Idris a matsayin sabon gwamnan jihar Kebbi. Idris na daga cikin sabbin gwamnonin da aka zaba a zaɓen 2023.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya halarci bikin rantsar da gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Fintiri. Fintiri na daga cikin gwamnonin da suka lashe zabe a karo na biyu
Shirye-shiryen rantsar da sabon shugaban Najeriya, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, yana kammala a filin wasa na Eagle Square da ke Abuja a yau Litinin. A yau din ne dai shugaba
A martanin da hukumar tsaro ta jihar Kano ta mayar kan karuwar satar wayar tarho, ta ayyana hakan a matsayin ta’asar “fashi da makami.” Ta ba da umarnin cewa duk
A ranar Asabar din da ta gabata ne jam’iyyar New Nigeria Peoples Party ta yi watsi da fargabar magoya bayanta, inda ta ce dan takararta na shugaban kasa a zaben
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, a ranar Asabar, a Abuja, ta bukaci yara su kasance masu kishin kasa ta hanyar “kaucewa” shan kwayoyi. “Muna son ku tallafa wa al’ummarku ta
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 29 ga watan Mayun 2023 a matsayin ranar hutu a fadin kasar nan a hukumance. Matakin dai shi ne baiwa dukkan ‘yan Najeriya damar
Yadda Shugaban Najeriya bai barin gado, Muhammadu Buhari, ya zagaya da Shugaba mai jiran gado, Bola Ahmed Tinubu, a cikin fadar shugaban kasa. Ranar Litinin ne dai za a rantsar
Biyo bayan gayyatar da gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai ya yi masa tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da wasu ayyuka a birnin Kaduna. Ayyukan da
Rahotanni sun bayyana cewa wani jirgin kamfanin Nigeria Air, mai jigilar kayayyaki a Najeriya, ya kaddamar da tashinsa na farko zuwa filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke babban birnin
A yanzu dai za a iya cewa ruwa tasha bayan da gwamnatin jihar Kano ta wanke, Hon. Alhassan Ado Doguwa daga zargin aika ta kisan kai da ake masa. A
A yau ne shugaban kasa, Muhammad Buhari ya karrama zaɓaɓɓen shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da lambar yabo mafi girma ta GCFR. Har ila yau Buhari ya karrama zaɓaɓɓen mataimakin