An yi bikin bawa Tinubu da Shettima lambar yabo

A yau ne shugaban kasa, Muhammad Buhari ya karrama zaɓaɓɓen shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da lambar yabo mafi girma ta GCFR.

Har ila yau Buhari ya karrama zaɓaɓɓen mataimakin shugaban kasa,Kashim Shettima da lambar yabo ta GCON.

More from this stream

Recomended