Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugabannin hukumomin tsaro a fadar Aso Rock dake Abuja.
Wannan ne karo farko da aka gudanar da irin wannan ganawa tun bayan da aka rantsar da Tinubu a matsayin shugaban kasa a ranar 29 ga watan Mayu.



