Tinubu na shirye-shiryen karbar mulki

Shirye-shiryen rantsar da sabon shugaban Najeriya, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, yana kammala a filin wasa na Eagle Square da ke Abuja a yau Litinin.

A yau din ne dai shugaba mai barin gado Muhammadu Buhari zai sauka daga mulki bayan shafe shekara takwas a kan karaga.

Ga wasu hotunan Eagle Square a yau da muka samo maku:

More from this stream

Recomended