Dr Nasiru Idris ya kama aiki a matsayin gwamnan Kebbi.

An rantsar da Dr Nasiru Idris a matsayin sabon gwamnan jihar Kebbi.

Idris na daga cikin sabbin gwamnonin da aka zaba a zaɓen 2023.

More from this stream

Recomended