Hukumar NCoS dake lura da gidajen gyaran hali da tarbiyya ta fitar da sunaye da kuma hotuna na ɗaurarrun da suka tsere da gidan gyaran hali da tarbiyya na Suleja
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hukumar NCoS dake lura da gidajen gyaran hali da tarbiyya ta fitar da sunaye da kuma hotuna na ɗaurarrun da suka tsere da gidan gyaran hali da tarbiyya na Suleja
A ranar Juma’a ne shugaba Bola Tinubu ya karbi bakuncin daraktan hukumar binciken manyan laifuka ta kasar Amurka (FBI), Christopher Asher Wray, inda ya tabbatar masa da cewa Najeriya na
Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin samar da tsaro a jihar Filato sun ka ma wani mai safarar bindiga da ake nema ruwa a jallo. Zagazola Makama dake wallafa
Fasinjoji da dama ne aka bada rahoton an yi garkuwa da su bayan da ƴan fashin daji suka buɗe kan wata mota ƙirar bus a mahaɗar Bishini dake kusa da
Wata babbar kotun jihar Delta dake zamanta a Asaba a ranar Talata ta yanke wa Sufeta Ubi Ebri na rundunar ‘yan sandan Najeriya hukuncin kisa kan zargin kisan kai. Kotun
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kammala shirye-shiryen kawo sauyi a majalisar ministocinsa nan ba da dadewa ba, wanda zai hada da nada sabbin ministoci da kuma kafa sabuwar ma’aikata,
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba 12 ga watan Yuni a matsayin ranar hutu domin bikin ranar dimakwaradiya. Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo ya ayyana haka a madadin gwamnatin
Wasu da ake zargin mayaƙan ƙungiyar Boko Haram ne sun sace matafiya da dama akan hanyar Maiduguri zuwa Kano. Wasu majiyoyi sun faɗawa jaridar Daily Trust cewa mayaƙan sun farma
Mutum 50 ake fargabar an kashe sannan aka sace wasu da ba a san adadinsu ba sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya.
Ranar Litinin din nan ce ranar da hukumomin ƙasar Saudiyya suka tsayar mastayin ranar cikar waadin kammala jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga kowace kusurwa ta duniya. Da karfe 12
Dakarun rundunar Operation Whirl Punch dake aikin samar da tsaro a jihar Kaduna sun kashe wasu mutane biyu da ake zargin ƴan fashin daji ne. A wata sanarwa ranar Litinin,
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce jami’an tsaro sun kama wasu mutane huɗu da ake zargin ƴan fashin daji ne dake addabar birnin. A wata sanarwa da aka
Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun ce kudirin biyan mafi karancin albashi na Naira 60,000 da gwamnatin tarayya ta yi ba zai dore ba kuma ba za su iya aiwatarwa ba.
Biyo bayan shafe sa’o’i da dama ana ganawa ranar Juma’a gwamnatin tarayya da kuma ɓangaren kamfanoni masu zaman kansu sun ƙara tayin da suka yi na mafi ƙarancin albashi daga
Wata kungiyar jin ƙai mai suna Sawaba Humanitarian Initiative ta gudanar taron addu’a na musamman domin kawo ƙarshen matsalar tsaro da tattalin arziki dake wahalar da ƴan Najeriya. An gudanar
Wata kungiyar jin ƙai mai suna Sawaba Humanitarian Initiative ta gudanar taron addu’a na musamman domin kawo ƙarshen matsalar tsaro da tattalin arziki dake wahalar da ƴan Najeriya. An gudanar
Hukumar NDLEA dake yaƙi da hana sha da kuma fataucin miyagun ƙwayoyi ta kama wasu maniyyata su huɗu ɗauke da wata hoda da ake kyautata zaton hodar ibilis ce. Mutanen
Fadar shugaban kasa ta bayyana a matsayin karya ne labarin da ake yadawa cewa ministan kudi kuma ministan tattalin arziki Wale Edun ya gabatar da N105,000 a sabon tsarin mafi
Israel Ayeni ɗantakar gwamnan jihar Ondo ƙarƙashin jam’iyar NNPP ya janye daga takarar da yake yi. A ranar 16 ga watan Nuwamba ne aka shirya gudanar da zaɓen gwamnan jihar.
Fasinjoji da dama ne suka yi carkwo-carkwo bayan da jirgin ƙasa da ya tashi daga Abuja zuwa Kaduna ya sauka daga kan digarsa a tashar Asha dake birnin tarayya Abuja.