Gamayyar kungiyoyin ƙwadago za su sake ganawa da shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu a cikin kwanaki bakwai domin cigaba da tattaunawa kan mafi ƙarancin albashi. Da take magana da ƴan
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Gamayyar kungiyoyin ƙwadago za su sake ganawa da shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu a cikin kwanaki bakwai domin cigaba da tattaunawa kan mafi ƙarancin albashi. Da take magana da ƴan
Tsohon ministan wutar lantarki, Saleh Mamman ya yanke jiki ya faɗi a gaban babbar kotun tarayya dake Abuja. Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ce
Kotu ɗaukaka ƙara dake Abuja ta tabbatar da nasarar Usman Ododo a matsayin halastaccen zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kogi. A hukuncin da kotun ta zartar ranar Alhamis rukunin alƙalan kotun su
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu na gudanar da wata ganawa ta sirri gwamnonin jihohia a fadar Aso Rock dake Abuja. Taron ganawar na zuwa ne bayan da shugaban ƙasar ya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu na gudanar da wata ganawa ta sirri gwamnonin jihohia a fadar Aso Rock dake Abuja. Taron ganawar na zuwa ne bayan da shugaban ƙasar ya
Hon. Olaide Akinremi Jagaba mamba a majalisar wakilai ta Najeriya dake wakiltar mazaɓar Ibadan North a majalisar ya mutu. Kawo yanzu babu cikakken bayani kan rasuwar mamacin. Sai dai majalisar
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya dakatar da Hon. idrissa Mai Bukar shugaban karamar hukumar Machina makonni 3 bayan da aka rantsar da shi tare da sauran ciyamomin da
Jami’an rundunar ƴan sandan Najeriya dake aiki da caji ofis ɗin ƴan sanda na Iddo dake birnin tarayya Abuja sun kama wani mutum mai suna Nuhu Ezra dake ɗauke da
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta cafke wani Kabiru Abubakar da ya kware wajen satar babura tare da wasu ‘yan ta’addan. A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun
Shugaban Liberia Joseph Boakai ya sanar da yanke kaso 40 na albashinsa, kamar yadda ofishinsa ya sanar. Shugaban ya ce ya ɗauki matakin ne domin zama wani dalili na yunƙurin
Aƙalla mutane 26 ƴan bindiga suka yi awon gaba da su daga garin Runka dake ƙaramar hukumar Safana ta jihar Katsina. Aliyu Abubakar Sadiq mai magana da yawun rundunar ƴan
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce ta kama wani mutum da aka bayyana da suna, Shu’aibu Yusuf. A ranar Litinin Yusuf ya haifar da ruɗani bayan da ya
An kamo wata kura da ta tsere daga gidan ajiye namun daji dake Jos inda aka mayar da ita inda take. An shiga zaman zullumi da tsoro a birnin na
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya sanar da ƙirƙirar ma’aikatar bunƙasa kiwon dabbobi. Tinubu ya sanar da kafa sabuwar ma’aikatar a wurin ƙaddamar da kwamitin shugaban ƙasa kan sauya yadda
Gwamnatin tarayya ta dakatar da kuɗin fito, haraji akan kayan abinci da aka shigo da su. A wata sanarwa ranar Litinin, Abubakar Kyari ministan harkokin noma da wadata ƙasa da
Dogayen layukan mai sun sake bayyana a biranen Abuja da kuma Legas. An ga motoci a layukan mai a ranar Litinin inda suke jira su sha mai a wasu gidajen
Wata mata dake tafiya akan babur ta mutu a Lagos bayan da wata mota ta faɗo daga kan gada akan babur ɗin da take kai. Sola Giwa mai bawa gwamnan
Har yanzu ana cigaba da aikin ceto bayan kwalwkwale ya kife da mutum sama da 30 a Jihar Jigawa Haɗarin kwalekwalen ya abku ne a daren jiya Lahadi a ƙauyen
An sake zaɓen shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin shugaban ƙungiyar tattalin arzikin ƙasashen Afrika ta yamma wato ECOWAS. An zaɓi Tinubu a matsayin sabon shugaban ƙungiyar a wurin
Ƴan fashin daji sun yi garkuwa da wasu ƴan jarida biyu da kuma iyalansu a jihar Kaduna. Ƴan fashin dajin ɗauke da makamai sun farma unguwar Danhonu dake sabon garin