Gwamnan Jihar Bauchi kuma Shugaban Gwamnonin Jam’iyyar PDP, Bala Mohammed, ya bayyana tabbacin cewa jam’iyyar za ta dawo kan madafun iko a 2027 duk da sauya sheƙa da wasu manyan
Gwamnan Jihar Bauchi kuma Shugaban Gwamnonin Jam’iyyar PDP, Bala Mohammed, ya bayyana tabbacin cewa jam’iyyar za ta dawo kan madafun iko a 2027 duk da sauya sheƙa da wasu manyan
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kaduna ta sanar da cewa ta kama mutum 26 da ake zargi da aikata garkuwa da mutane a wasu sassan jihar, tare da gano makamai
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kebbi ta tabbatar da cewa jami’anta tare da taimakon ‘yan sa kai sun kashe wasu ‘yan bindiga uku da ake zargin Lakurawa ne a wani samame
Kamfanin Mai na Ƙasa (NNPCL) ya ƙara farashin man fetur (Premium Motor Spirit) a wasu wuraren sayar da mai da yake da su a babban birnin tarayya Abuja. Rahotanni sun
Rundunar Sojin Najeriya ta karyata rahotannin da ke cewa ‘yan bindiga sun kai hari kan dakarunta a Obanla, Jihar Kwara, inda suka kwace bindigogi da harsasai. A wata sanarwa da
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya amince da sakin naira biliyan 2.321 domin biyan hakkokin fansho, gratuti da kuma kudaden ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya da iyalan wadanda
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai sabon hari a jihar Filato, inda suka kashe wani mutum mai shekaru 65 da haihuwa tare da jikkata mutane da dama.
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya bayyana cewa an yi wa kalamansa kuskuren fassara game da rawar da tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari ya taka a rikicin Boko Haram.
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta kama wasu mutum uku da ake zargi da sace wani matashi, inda suka harbe shi a ƙafa bayan sun gano cewa ba shi da
Shugaban Hukumar NYSC, Manjo Janar Olakunle Nafiu, ya bayyana cewa jihar Legas na adana kimanin naira biliyan 14.8 duk shekara ta hanyar amfani da matasan yi wa ƙasa hidima a
Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta umarci kwamitin lafiyarta da ya fara gudanar da bincike kan kwantiragin da aka bayar na mayar da Asibitin Kiyawa daga cottage hospital zuwa cikakken asibiti
Rahotanni sun bayyana cewa an gano gawar wani yaro mai shekaru 15 da haihuwa, Sunusi Abubakar, a wani tafki da ake kira Mahayin gidan Toro da ke kauyen Gabari, ƙaramar
Gwamnatin tarayya ta sanar da sokewar faretin da aka shirya don bikin cikar Najeriya shekara 65 da samun ‘yancin kai a ranar Laraba, 1 ga Oktoba. A cikin wata sanarwa
Kungiyar kwadago ta TUC ta bayyana cewa za ta shiga yajin aikin kasa tare da PENGASSAN kan zargin danniyar ma’aikata da Kamfanin Dangote Refinery ke yi. Sakataren TUC, Nuhu Toro,
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce Najeriya na daga cikin kasashen Afrika da ke da mafi yawan mace-mace sanadiyyar hatsarin mota, inda ake samun mutuwa 21.4 a cikin kowace
Rundunar ‘Yan Sanda ta ƙasa ta ce ta kama wasu jarkokin man fetur guda 103 da ake ƙoƙarin fitarwa zuwa Kamaru da Jamhuriyar Benin. Mai magana da yawun rundunar, Benjamin
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, tare da mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, sun jagoranci taron shugabannin jam’iyyar daga jihar Kano domin tabbatar da gōyon bayansu
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta cafke wani mutum mai suna Okwuchukwu Ezimuo, mai shekara 45, bisa zargin caka wa ‘dan uwansa wuka har lahira saboda rikicin filin iyali a
Dan majalisar dokokin jihar Filato mai wakiltar mazabar Pankshin ta Kudu, Hon. Laven Denty Jacob, ya kuɓuta daga hannun masu garkuwa da shi bayan da aka sace shi a gidansa
An samu cikas ga harkokin kasuwanci da na yau da kullum a garin Bauchi ranar Talata, sakamakon zanga-zangar da masu babura na haya (Achaba) suka gudanar kan abinda suka bayyana