Ćłan sanda sun ceto ma’aikatan ofishin jakadancin Amurka biyu da aka sace a Anambra

Rundunar yan sandan jihar Anambra ta bayar da sanarwar ceto ma’aikatan ofishin jakadancin Amurka a Najeriya su biyu da aka yi garkuwa da su a jihar.

Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar Anambra, Ikenga Tochukwu ya ce da tsakar daren ranar Alhamis ne aka samu nasarar ceto mutanen

A ranar Talata ne wasu yan bindiga da ba’asan ko su waye ba suka kai hari kan ayarin motocin ma’aikatan inda suka kashe wasu tare da yin awon gaba da wasu daga cikin ma’aikatan.

Jihar Anambra ta dade tana fama da hare-hare daga yan kungiyar IPOB dake fafutukar kafa kasar Biafra.

More News

EFCC na neman Yahaya Bello ruwa a jallo

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (Economic and Financial Crimes Commission) ta bayyana tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a matsayin...

Mutane da dama sun mutu bayan motar fasinja ta taka bam a Borno

Akalla mutane 16 ne ake fargabar sun mutu yayin da wasu 20 suka jikkata bayan wata motar fasinja da ke kan titin Baga-Kukawa a...

Sojoji Sun Ceto Lydia Simon ĆŠaya Daga Cikin Ćłan Matan Chibok

Dakarun sojan Najeriya dake aiki da rundunar samar da tsaro ta Operation Desert Sanity III sun samu nasarar ceto, Lydia Simon É—aya daga cikin...

Gwamna da ƴansanda sun daƙile yunkurin EFCC na kama Yahaya Bello

A ranar Laraba ne Gwamnan Jihar Kogi, Usman Ododo, ya dakile wani yunkurin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati ta...