Wasu da ake zargin yan fashi da makami ne sun kashe wani malamin addinin musulunci, Ibrahim Albani a gidansa dake Gobona a unguwar Tabra a jihar Gombe. Da yake tabbatar
Wasu da ake zargin yan fashi da makami ne sun kashe wani malamin addinin musulunci, Ibrahim Albani a gidansa dake Gobona a unguwar Tabra a jihar Gombe. Da yake tabbatar
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani da ake zargin ya cire hannun wani matashi dan shekara 25 tare da daba masa wuka a kai. Jami’in hulda da jama’a
Yan sanda uku ne aka rawaito sun mutu a wani hatsarin mota a Kidanda dake karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna. LYan sandan na kan hanyarsu ta komawa Giwa ne
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kama wani saurayi da ake zargi da amfani da adda wajen kashe budurwarsa. A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar DSP
An tsinci gasar wani yaro Almajiri mai shekaru 16 Yusufa Mustapha, bayan wasu ‘yan bindiga sun zare idonsa daya a karamar hukumar Kiyawa ta jihar, kamar yadda rundunar ‘yan sandan
Akalla yan sanda uku ne suka rasa ransu a wani hari da wasu yan bindiga suka kai musu a jihar Rivers. Lamarin ya faru ne ranar Alhamis da daddare a
Rundunar yan sandan jihar Enugu ta ce jami’anta sun samu nasarar dakile wani hari da bindiga suka suka kai kan ofishin yan sanda na shiya dake karamar hukumar Igbo-Eze North.
Jami’an yan sanda sun samu nasarar kama masu safara da sayar da makamai a jihar Filato dama wasu sassan kasarnan. An kama mutanen tare da bindiga kirar AK-47 guda hamsin