Rundunar ƴan sandan jihar Ondo ta ce ta kama wani mutum mai shekaru 33 bayan da aka zarge shi da shirya yin garkuwa da kansa tare da karɓar kuɗin fansa
Rundunar ƴan sandan jihar Ondo ta ce ta kama wani mutum mai shekaru 33 bayan da aka zarge shi da shirya yin garkuwa da kansa tare da karɓar kuɗin fansa
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kubutar da Aliyu Muhammad ma’aikaci a hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC wanda wasu yan bindiga su ka yi garkuwa da shi
Jami’an yan sanda daga rundunar yan sandan jihar Ogun da ta jihar Lagos sun samu nasarar ceto da wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su su ka kuma
Rundunar yan sandan jihar Kogi ta ce jami’an ta sun samu nasarar kuɓutar da wasu fasinjoji huɗu daga hannun masu garkuwar da mutane bayan da aka yi awon gaba da
Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda ta Ƙasa (PSC) ta sanar da fara daukar sababbin ‘yan sanda 50,000 a fadin Najeriya, a wani mataki na ƙarfafa aikin tsaron al’umma da
Gwamnatin Jihar Kano ta sake gurfanar da Isma’il Dahiru Ajingi a gaban Babbar Kotun Jihar Kano da ke zaune a Sakatariyar Audu Bako, karkashin jagorancin Mai Shari’a Amina Adamu Aliyu.
An yi jana’izar manoma 27 da yan bindiga suka kashe a jihar Filato inda aka binne su a lokaci guda. Mutanen da suka hada da maza da mata an kashe
Rundunar yan sandan jihar Benue ta ce jami’anta sun samu nasara ceto wasu fasinjoji 11 da aka yi garkuwa da su yan kwanakin da su ka wuce a karamar hukumar
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami’anta sun kashe wasu mutane biyar da ake zargin mayaƙan ƙungiyar IPOB ne dake fafutukar kafa ƙasar Biafra a yankin kudu maso gabas. A
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta kama wasu mutane biyu Abdullateef Yakubu da Yakubu Olanrewaju na unguwar Shao Garage, Ilorin, bisa zargin su da yanka makogwaron wani makwabcinsu saboda ɗan
Wani dan sanda a rundunar ‘yan sandan jihar Ribas, Insifekta Nelson Abuante, ya kashe kansa bayan da rahotanni suka ce ya harbe abokin aikinsa, Monday Gbaramana. Lamarin ya faru ne
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ekiti ta kama wani fasto na cocin Christ Apostolic Church, Abiodun Sunday, bisa zargin kashe matarsa. Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jihar Ekiti, DSP Sunday Abutu,
Jihar Taraba ta samu sabon kwamishinan ‘yan sanda Joseph Eribo. Kafin tura shi jihar Taraba, ya kasance mataimakin kwamishinan ‘yan sanda mai kula da ayyuka a rundunar ‘yan sandan jihar
An kama wani malamin makarantar sakandire a jihar Ogun, Lateef Olaniran bisa zargin yi wa wata budurwa fyade. Olaniran, dan asalin karamar hukumar Ipokia ta jihar Ogun, malamin lissafi ne
‘Yan sanda a Borno a ranar Talata sun yi watsi da rahoton bacewar al’aurar maza a Maiduguri. Mai magana da yawun ‘yan sandan, ASP Nahum Daso, ya bayyana ikirarin da
Wani bala’i ya afku a ranar Lahadin a kusa da titin Baban Gwari da ke kan titin Katsina a jihar Kano inda wasu mutane biyu suka rasa rayukansu bayan da
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta ce jami’anta sun kama wani mai suna, Babatunde Kolawole mazaunin jihar wanda ake zargi da samun sabuwar gawa ta wani mutum Ado/Odo-Ota a karamar
Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta tabbatar da mutuwar wata mata mai bishara mai suna Happiness Echieze a wani gidan otel na Aba, inda aka ce ana zargin kashe ta
Wani mutum mai shekaru 33 da ake zargin dan fashi da makami ne, Akeem Owonikoko, ya yi zargin cewa wani sifeton ‘yan sanda mai suna Ola, ya kawo masa bindigogi
Mutane akalla 21 aka bada rahoton an kashe a wani hari da yan bindiga suka kai kauyukan Baton da Rayogot a karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Plateau. A wata