Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya sanar da zaɓen Jerry Adams a matsayin mataimakinsa a zaɓen gwamnan jihar na 2027. Uba Sani ya bayyana cewa ya ɗauki wannan mataki
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya sanar da zaɓen Jerry Adams a matsayin mataimakinsa a zaɓen gwamnan jihar na 2027. Uba Sani ya bayyana cewa ya ɗauki wannan mataki
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya fara rabon diyyar kuɗi ga mazauna yankin Basawa da za su rasa kadarori sakamakon aikin gina titin Hunkuyi–Unguwan Rimi–Basawa da zai haɗa ƙananan hukumomin
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya bai wa maniyyatan jihar da ke Saudiyya kyautar Riyal ɗari uku-uku yayin da ya kai musu ziyara a sansaninsu da ke Muna. Sanarwar da
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya zama ɗan takarar gwamna na jam’iyyar APC domin zaɓen shekarar 2027 bayan ya samu ƙuri’un amincewa dubu ɗari huɗu da hamsin da tara
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, a matsayin Jakadan shirin Renewed Hope, kuma Mataimakin Darakta Janar mai kula da wayar da kai, hulɗa da
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya amince da sakin naira biliyan 2.321 domin biyan hakkokin fansho, gratuti da kuma kudaden ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya da iyalan wadanda
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani ya cire Muhammad Bello daga mukaminsa na kwamishinan yada labarai na jihar inda ya nada Ahmad Maiyaki a madadinsa. A wata sanarwa da aka
Uwar Ahmed Musa, ɗalibin makarantar sakandaren fasaha da ke Kaduna wanda aka kashe bisa zalunci, ta bayyana a gaban kotu tana neman adalci, tana mai cewa “ba zan bar wannan
An kai wani sabon hari kan sojoji daga Bataliya ta 312 da ke Barikin Kalapanzi a jihar Kaduna, inda aka kashe soja guda daya yayin da wani ya jikkata. Zagazola
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa a babban zaben 2027, masu kada kuri’a za su zabi jam’iyyar All Progressives Congress (APC) “daga sama har kasa.” Gwamnan ya yi
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani ya yi alƙawarin sauya fasalin dukkanin cibiyoyin kula da lafiya a matakin farko guda 255 dake jihar tare da daga darajarsu zuwa mataki na
Mutane 3 ne ake fargabar sun mutu, sannan an yi garkuwa da wasu 30 bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a coci-coci a Bakinpah-Maro da ke karamar
Sani Abdullahi malami a Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Kuriga dake ƙaramar hukumar Chikun a jihar Kaduna ya ce ɗalibai 287 ne ba a gansu ba bayan da ƴan bindiga suka
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce sojojin Najeriya sun dauki alhakin jefa bam a Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna wanda ya yi sanadin mutuwar mutane akalla
Rundunar sojin sama ta Najeriya NAF ta ce ta kashe ‘yan ta’adda da dama a Tsauni Doka da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna. Daraktan hulda da jama’a da
Wasu ‘yan bindiga da sanyin safiyar Talata sun kai farmaki wani masallaci da ke unguwar Sabon Layi, unguwar Kakangi a karamar hukumar Birnin-Gwari ta Jihar Kaduna, inda suka kashe limamin
Wasu da ba a san ko su waye ba da ake zargin masu satar waya ne a ranar Laraba sun caka wa wata ƴar bautar kasa (NYSC) mai suna Chalya
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da yin garkuwa da wani ma’aikacin lafiya tare da dan uwansa a daren Juma’a a unguwar Wusasa da ke karamar hukumar Zariya a
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani, ya sanar da rage kudin makaranta na dukkanin manyan makarantun jihar. Gwamnan ya sanar da haka a lokacin wani taro da yan jarida a
Akalla yara 10 ne ‘yan tsakanin shekaru uku zuwa 13 aka ce an kwantar da su a asibiti sakamakon bullar wasu cututtuka masu ban mamaki a garin Kafanchan da ke