Rundunar ƴan sandan jihar Kwara ta ce ta sallami jami’an ta uku da aka samu suna da hannu a kisan wani dalibin makarantar kimiya da Fasaha ta jihar. A ranar
Rundunar ƴan sandan jihar Kwara ta ce ta sallami jami’an ta uku da aka samu suna da hannu a kisan wani dalibin makarantar kimiya da Fasaha ta jihar. A ranar
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da ci gaban da aka samu wajen farfado da rukunin wutar kasa bayan wata tangardar wutar lantarki da ta faru a
Sojoji sun kama wasu mutum biyu da ake zargi da kaiwa ‘yan bindiga sakonninsu a kasuwar ƙauyen SCC da ke ƙaramar hukumar Kachia a Jihar Kaduna. Wani jagoran al’umma daga
Esomnofu Ifechukwu daga makarantar Crown Grace, Mararaba, jihar Nasarawa, ya zama zakaran gasar Maltina Teacher of the Year karo na 10 a babban taron da aka gudanar a Legas a
Daga Sabiu Abdullahi Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kudirin da ke tilasta wa gwamnonin jihohi da shugabannin kananan hukumomi su bi hukuncin Kotun Koli game da asusun kananan hukumomi.
Daga Sabiu Abdullahi Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan karin farashin man fetur da aka yi ranar Laraba tana mai cewa hakan yunkuri ne
Kungiyar Manyan Ma’aikata ta Kasa da Kamfanonin Gwamnati (SSASCGOC) reshen Kungiyar Kwadago ta Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani a kan
Ofishin hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Ƙasa NEMA a jihar Lagos ya ce sun karɓi ƴan Najeriya 180 da aka dawo da su gida daga ƙasar Libya. A wani saƙo
Justis Evelyn Maha ta Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta bayar da umarni da ya hana Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa, wanda aka fi sani da VIO daga tsayarwa,
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun kama wasu haramtattun abubuwa da suka kai kilogiram 1,045.93 tare da kama mutane
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta tabbatar da mutuwar, Nwanne Ogbonaya wani lebura mai shekaru 45 bayan bulo ya faɗo masa a wurin aikin gini. Mai magana da yawun rundunar,
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai yi wa ƴan Najeriya jawabi a gobe ranar Talata da ƙarfe 07:00 na safe. Bayo Onanuga mai bawa shugaban ƙasa shawara kan tsare-tsare da
Gwamnatin tarayya ta kara yawan alawus din masu yi wa kasa hidima (NYSC) zuwa N77,000 duk wata, daga Yuli 2024. Wannan ci gaban ya biyo bayan kafa dokar mafi karancin
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Litinin ta yi watsi da karar da ke neman tsige tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban
Dakarun runduna ta 6 ta sojojin Najeriya sun kashe wasu mutane biyu da ake zargin barayin man fetur ne, tare da cafke wasu 18 a wani samame daban-daban na yaki
Wasu ‘yan bindiga sun halaka mutane biyar a kauyen Mbar da ke karamar hukumar Bokkos a jihar Filato. Sanarwar da Barista Farmasum Fuddang, shugaba, da Amb. Duwam Bosco, sakataren kungiyar
Babban Hafsan Hafsoshin Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya sha alwashin ganin an cafke fitaccen madugun ‘yan ta’adda, Bello Turji, nan ba da jimawa ba. Janar Musa ya ba da
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da shirin da gwamnatin tarayya ke yi na kara haraji. A wata sanarwa da Atiku ya fitar ranar Lahadi ta shafinsa
Jagoran jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na kasa, Rabi’u Kwankwaso, ya bayyana fatansa game da makomar jam’iyyar a zaben shugaban kasa na 2027 mai zuwa. A cewar wani labari
Iyalan marigayi, Pa Taiwo Akinkumi mutumin da ya ƙirƙiro tutar Najeriya sun yi bikin binne shi bayan da gwamnatin tarayya ta gaza cika alƙawarin da tayi na yi masa bikin