Babban layin wutar lantarki na Najeriya ya fuskanci wata matsala, lamarin da ya haddasa katsewar wuta a wasu sassan ƙasar. A cikin wata sanarwa da kamfanin rarraba wutar lantarki na
Babban layin wutar lantarki na Najeriya ya fuskanci wata matsala, lamarin da ya haddasa katsewar wuta a wasu sassan ƙasar. A cikin wata sanarwa da kamfanin rarraba wutar lantarki na
Matatar man Dangote ta rage farashin man fetur daga N950 zuwa N890, tare da fara aiwatar da sabon farashin tun daga jiya, Asabar, 1 ga watan Fabrairu, 2025. A cikin
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun lalata wurare 12 da ake tace man fetur ba bisa ƙa’ida ba a yankin Neja Delta da ke kudancin ƙasar. Cikin wata
Rahotanni daga jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya na cewa, wasu ƴan bindiga sun kai mummunan farmaki a masallacin garin Shanawa da ke jihar a daren jiya. Harin ya
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmad Aliyu, ya kaddamar da wani shiri na musamman don tallafa wa karatun yara mata a duk faɗin jihar, a wani yunƙuri na rage yawan yaran da
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya tafi Tanzania a ranar Lahadi domin halartar taron ƙoli na Afirka kan makamashi da za a gudanar a Dar es Salaam, babban birnin ƙasar.
Hukumar Yaki da Shan Magungunan Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), a hadin gwiwa da Kungiyar Magungunan Kimiyya, ta lalata magungunan da suka dade a ajiye a jihar Jigawa, wanda darajarsu
Gwamnatin Tarayya ta amince da kafa sabuwar kwalejin koyon fasaha a Abuja, wanda za a kira da sunan Shugaba Bola Tinubu. Ministan Ilimi, Tunji Alausa, ya tabbatar da wannan a
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa, Nijeriya ta gurfanar da fiye da 100 daga cikin masu daukar nauyin ta’addanci da kuma tallafawa kungiyoyin ta’addanci cikin shekaru biyu da suka gabata.
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya bar Abuja domin wakiltar Nijeriya a taron shekara-shekara na Tattalin Arziƙi na Duniya (WEF) na 2025, wanda za a gudanar a Davos, Switzerland. A
Jami’ar Abuja ta sanar da shirinta na bude cibiyar koyar da harshen Mandarin da kuma al’adun kasar Sin. Shugabar jami’ar, Farfesa Aisha Maikudi, ce ta bayyana wannan labari yayin tarbar
Daga Sabiu Abdullahi Wasu ’yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun kai hari a Asibitin Kankara da ke Karamar Hukumar Kankara a Jihar Katsina, inda suka
Gwamnatin Jihar Borno, da ke arewa maso gabashin Najeriya, ta kaddamar da wata katafariyar Ruga domin makiyayan jihar, a wani yunkuri na inganta harkar kiwo da kawo karshen rikici tsakanin
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Remi Tinubu, ta kai ziyara ga Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, da mai dakinsa, Hajiya Hadiza, domin yin ta’aziyya kan rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi,
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), reshen jihar Legas, ta tsare jami’anta 10 don binciken wasu zarge-zarge da suka shafi aikinsu. An tsare jami’an ne makon da ya
Kungiyoyin bokaye a Jamhuriyar Nijar sun yi alkawarin amfani da karfin aljannunsu wajen yakar duk wasu kasashen waje da ke yi wa kasarsu zagon kasa. Wannan bayani ya fito ne
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya ce ‘yan Najeriya kada su taba cire rai game da makomar kasar duk da wahalhalun tattalin arzikin da ake ciki. A wata hira da
Gwamnatin ƙasar Faransa ta miƙa sansanin soja na farko ga gwamnatin ƙasar Chadi a wani ɓangare na shirinta na janye dakarunta da ƙasar Chadi baki ɗaya. Shugaban rundunar sojan ƙasar
Mai bawa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya ce babu sansanin sojojin ƙasashen waje a Najeriya. Ribadu ya bayyana haka a matsayin martani kan zargin da
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana alhininsa tare da aika sakon ta’aziyya ga Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, dangane da jerin munanan rashe-rashe da suka auku a jihohin Oyo,