Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai bar Najeriya a yau, Laraba, domin wata gajeriyar ziyarar aiki a birnin Paris na ƙasar Faransa. Mataimakinsa na musamman kan harkokin watsa labarai, Bayo
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai bar Najeriya a yau, Laraba, domin wata gajeriyar ziyarar aiki a birnin Paris na ƙasar Faransa. Mataimakinsa na musamman kan harkokin watsa labarai, Bayo
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta cafke wani attajirin dan kasuwa mai suna Arokodare Damil Ebenezer, wanda ke da sansanin kasuwanci a Lekki, Lagos,
Rundunar ‘yan sandan Jihar Imo ta tabbatar wa al’ummar Musulmi cewa an dauki matakan tsaro domin tabbatar da zaman lafiya yayin bukukuwan Sallah Eid-el-Fitr. Kakakin rundunar, DSP Henry Okoye, ya
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC, ta shirya gurfanar da mutum 37 da ake zargi da aikata zamba ta intanet a Jihar Kwara. Wadanda ake zargin
Wata babbar kotu a Jihar Filato ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wasu mutum biyu, Thomas Danboyi da Pam Lang, saboda kashe wani mutum mai suna Chung Bot.
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa har yanzu bai yanke shawara ba kan ko zai tsaya takarar shugabancin kasa a shekarar 2027. Atiku, wanda ya tsaya takara
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta cafke wata ‘yar ƙasar Indiya mai suna Neetu Neetu tana ƙoƙarin shigo da hodar iblis cikin tarkacen alewa a
Dakarun haɗin gwiwa na sojojin Najeriya sun yi nasarar dakile wani harin Boko Haram da aka kai kan sansanin soja da ke ƙauyen Waga, a ƙaramar hukumar Madagali, Jihar Adamawa.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen Jihar Kaduna ta kama mutum 12 da ake zargi da kai hari kan wani masallaci a Kaduna, arewacin ƙasar. Kakakin rundunar, DSP Mansur Hassan, ya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da manyan hafsoshin tsaro a fadarsa da ke Abuja a ranar Talata. Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ne ya jagoranci tawagar
Rundunar ’yan sandan birnin Tarayya, Abuja, ta bayyana cewa jami’anta sun kashe wani fitaccen ɗan bindiga mai garkuwa da mutane, Dogo Saleh. Kakakin rundunar, SP Josephine Adeh, ta shaida wa
Majalisar Wakilai ta bukaci Babban Bankin Najeriya (CBN) da gaggauta dakatar da sabon karin kudaden cire kudi a ATM da kuma janye dakile cire kudi kyauta ga abokan huldar da
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki kuma ya koma jam’iyyar SDP. Bayanai sun nuna cewa ya riga ya mika takardar murabus dinsa
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, ta sake ɗage babban taronta na kasa (NEC) zuwa ranar 15 ga Mayu, 2025. Sanarwar hakan na kunshe cikin wata takarda da jam’iyyar ta
Hukumar Kula da Albarkatun Mai ta Ƙasa (NMDPRA) ta ba da lasisi ga wasu kamfanoni uku don buɗe sabbin matatun mai a jihohin Abia, Delta, da Edo. A wata sanarwa
Wani babban shugaba a cikin ’yan ta’adda ya mika wuya ga dakarun sojojin Najeriya a karamar hukumar Jibia da ke jihar Katsina, inda ya sako mutane 10 da ya yi
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2025 bayan amincewar Majalisar Dokoki ta Kasa. Majalisar ta amince da kasafin Naira tiriliyan 54.99, wanda a baya
Hukumomi sun sanar da ganin jinjirin watan Ramadan a Saudiyya a ranar Juma’a, lamarin da ya tabbatar da cewa azumin watan Ramadan zai fara a ranar Asabar, 1 ga Maris,
A daren Lahadi, ‘yan bindiga sun kai hari a Yan Shuni da ke Jihar Katsina, inda suka jikkata mutum guda, suka sace wasu mazauna garin da dama, tare da yin
Ƙasar Amurika ta tattara sunayen mutane 201 ƴan Najeriya waɗanda za a taso ƙeyarsu ya zuwa gida a cigaba da yakin da shugaban kasar, Donald Trump ke yi da bakin