Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da wasu sanatocin jam’iyyar adawa ta PDP daga Jihar Kebbi waɗanda ake zargin suna shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar mai mulki ta APC.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da wasu sanatocin jam’iyyar adawa ta PDP daga Jihar Kebbi waɗanda ake zargin suna shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar mai mulki ta APC.
Farfesa na tattalin arzikin siyasa, Pat Utomi, ya bayyana cewa ba zai ƙara neman kujera ko karɓar wani mukami daga kowace gwamnati a Najeriya ba. Utomi ya bayyana hakan ne
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), reshen Ilorin, ta kama mutum 47 da ake zargi da aikata zamba ta yanar gizo a wani samame da aka
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayar da wa’adin watanni uku ga dukan baƙin ƙasa da izinin shigarsu ko zama ya ƙare domin su fice daga ƙasar. Hukumar Kula da Shige da
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya ce bukatar samun kariya daga tuhumar rashawa ce babbar dalilin da ke jawo yawaitar sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Dalung
Tsohon Gwamnan Jihar Delta kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP a zaben 2023, Ifeanyi Okowa, ya bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, na shirin
Rundunar sojoji da ke karkashin aikin Operation FANSAN YANMA ta yi nasarar kubutar da mutane 50 da kuma kwato shanu 32 da aka sace, bayan sun dakile wani hari da
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Sakkwato ta bayyana cafke wasu mutane da ake zargi da mallakar makamai ba bisa ka’ida ba tare da alaka da ta’addanci. Mai magana da yawun rundunar,
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Amurka (ICE) ta bayyana cewa ta kora ’yan Najeriya 902 daga kasar tun daga shekarar 2019 zuwa 2024, kamar yadda rahoton shekara-shekara na
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa wasu gwamnonin jam’iyyun adawa na shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC kafin zaɓen 2027. Ganduje ya bayyana hakan ne
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa gwamnatin Bola Tinubu ta gaji gwamnati mai matuƙar rauni, musamman ta fannin tsaro. Ribadu ya bayyana hakan
Ministan Tsaro, Mohammed Badaru, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen kawo karshen kashe-kashen da ke addabar wasu al’ummomi a jihar Filato, musamman
Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) ya rage farashin lita ɗaya na man fetur daga N950 zuwa N935 a gidajen mansa da ke Babban Birnin Tarayya, Abuja. Wani mazaunin unguwar
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu bisa gazawarta wajen kare rayuka da dukiyoyin ‘yan Najeriya, musamman a Arewa. Atiku ya bayyana hakan ne a
Wasu daga cikin masu amfani da layukan sadarwa a babban birnin tarayya Abuja sun nuna damuwa kan yadda kamfanonin sadarwa ke kara farashin data da kati ba tare da inganta
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ana sa ran mamakon ruwan sama a bana zai haddasa ambaliyar ruwa a jihohi 30 da kuma birnin tarayya Abuja. Ministan albarkatun ruwa, Farfesa
Jami’an rundunar ‘yan sandan Jihar Rivers sun harba hayaki mai sa hawaye don tarwatsa masu zanga-zanga da suka hallara a garin Fatakwal da safiyar Litinin. Rahotanni sun bayyana cewa masu
Rundunar ‘yan sandan Jihar Legas ta sanar da cafke mutane 39 da ake zargi da aikata muggan laifuka daban-daban, da kuma ceto mutane 11 da aka sace, a wasu ayyukan
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta samu gagarumar nasara bayan da ta cafke wani shahararren dan fashi da makami wanda kuma ake zargin shugaban masu garkuwa da mutane ne, Abubakar
A kalla mutane 18 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan haɗarin mota da ya faru a kan titin Ikorodu zuwa Sagamu, Jihar Ogun, a ranar Asabar da yamma. Cikin