Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya karbi mutane 163 wanda gamayyar jami’an tsaro suka samu nasarar kubutar da su daga hannun masu garkuwa da mutane. Rundunar sojan Najeriya ce ta
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya karbi mutane 163 wanda gamayyar jami’an tsaro suka samu nasarar kubutar da su daga hannun masu garkuwa da mutane. Rundunar sojan Najeriya ce ta
Gwamnatin jihar Kwara ta ce an sako mutanen da aka yi garkuwa da su daga ƙauyukan Woro da Nuku a karamar hukumar Kaiama ta jihar Olayinka Fafoluyi mai taimakawa gwamnan
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani shugaban wata makarantar firamare ta makiyaya dake Igbojaye a karamar hukumar Itesiwaju ta jihar Oyo inda suka bukaci a biya su miliyan 30
Gwamnatin jihar Oyo a ranar Litinin ta rushe wani gida da masu garkuwa da mutane su ka ta yi amfani da shi wajen ɓoye yar uwar tsohon ministan wutar lantarki
Dakarun rundunar Operation Whirl Stroke sun samu nasarar ceto fasinjoji 13 da aka yi garkuwa da su akan titin Makurdi zuwa Otukpo a jihar Benue lokacin da su ke tafiya
Rundunar yan sandan jihar Kogi ta ce jami’an ta sun samu nasarar kuɓutar da wasu fasinjoji huɗu daga hannun masu garkuwar da mutane bayan da aka yi awon gaba da
Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu Sinawa biyu daga wani wuri da su ke aikin ginin hanya a jihar Kwara. Mutanen na daga cikin ma’aikata yan kasar waje dake
Biyu daga cikin dalibai mata 25 da yan bindiga su ka yi garkuwa da su daga makarantar sakandaren yan mata ta Maga dake jihar Kebbi sun tsere daga hannun waɗanda
Dakarun shiya ta 2 na rundunar Operation Enduring Peace (OPEP) sun samu nasarar ceto wasu mutane biyu da aka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Kanam dake jihar Filato.
Dakarun shiya ta 2 na rundunar Operation Enduring Peace (OPEP) sun samu nasarar ceto wasu mutane biyu da aka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Kanam dake jihar Filato.
Masu garkuwa da mutane sun kashe, Nelson Adepoyigi shugaban jam’iyar APC na mazabar Ifon 5 a karamar hukumar Ose ta jihar Ondo. A yan kwanakin da suka wuce aka dauke
Rundunar ƴan sandan jihar Taraba da haɗin gwiwar dakarun sojoji da kuma mafarauta sun ceto wani injiniya ɗan ƙasar Isra’ila, Gil Itamar daga hannun masu garkuwa da mutane a ƙaramar
Rundunar yan sandan Najeriya ta ce ta kama mutane biyu da ake zarginsu da hannu da yin garkuwa da matar Hakeem Odumosu tsohon mataimakin babban sufeton ƴan sanda. A wata
Rundunar ƴan sandan jihar Imo ta ce jami’anta sun kashe wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kuma ceto wasu mutane hudu bayan da aka
Rundunar ƴan sandan jihar Imo ta ce ta kashe wasu mutane huɗu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a ƙauyen Ezioha dake garin Eziama a ƙaramar hukumar Mbaitoli
Dakarun rundunar sojan Najeriya da suka fito daga Birged ta 63 a jihar Delta sun samu nasarar ceto wasu mutane huɗu da aka yi garkuwa da su. Dakarun sun kuɓutar
Masu garkuwa da ƙananan yara huɗu ciki har da ƙanƙanin yaro a jihar Kaduna sun rage kudin fansar da su ke so a biya su daga naira miliyan 300 ya
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da, Chiamaka Obi wata mai yiwa ƙasa hidima wato NYSC a jihar Niger akan hanyarta ta zuwa jihar Imo. Obi wacce ta fito ne daga
Rundunar Ƴan sandan jihar Filato ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da yin garkuwa da wani mutum mai suna, Nijin John ranar Juma’ar da ta wuce
Wasu ɓatagari biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne jami’an ƴan sanda da haɗin gwiwar ƴan bijilante suka kama a garin Ibobo-Abocho dake ƙaramar hukumar Dekina ta jihar