An gudanar da jana’izar mutum 16 da ake zargin wasu ’yan bindiga ne suka kashe a ƙauyen Efeyi, da ke jihar Benue, a ranar 8 ga Agusta. Rahotanni sun ce
An gudanar da jana’izar mutum 16 da ake zargin wasu ’yan bindiga ne suka kashe a ƙauyen Efeyi, da ke jihar Benue, a ranar 8 ga Agusta. Rahotanni sun ce
Gwamnan jihar Benuwe, Hyacinth Alia, ya yi kira ga magoya bayan jam’iyyar APC da su fito da yawa domin zaɓar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa
Dakarun rundunar Operation Whirl Stroke sun samu nasarar ceto fasinjoji 13 da aka yi garkuwa da su akan titin Makurdi zuwa Otukpo a jihar Benue lokacin da su ke tafiya
Wasu da ake zargin yan bindiga ne dauke da makamai sun yi garkuwa da wasu ɗalibai akan hanyarsu ta zuwa wurin rubuta jarabawar shiga jami’a ta UTME. Lamarin ya faru
Aƙalla gwamnatocin jihohi 7 ne suka kwashe ɗaliban su kusan 1630 daga jami’ar Jos biyo bayan tashin hankalin da aka samu a jihar Filato. A ranar 27 ga watan Maris
Aƙalla gwamnatocin jihohi 7 ne suka kwashe ɗaliban su kusan 1630 daga jami’ar Jos biyo bayan tashin hankalin da aka samu a jihar Filato. A ranar 27 ga watan Maris
Wasu da ake zargin yan bangar siyasa ne sun kai wa jigon jam’iyar PDP, Cif Bemgba Iortyom farmaki inda su ka cinnawa motarsa wuta a Makurdi babban birnin jihar Benue.
Da asubahin ranar Talata ne wasu yan bindiga suka yi garkuwa da wasu matafiya shida a kusa da kauyen Kula dake kan lalatacciyar hanyar Naka zuwa Makurdi a karamar hukumar
Sojojin Gamayyar Hadin Gwiwar Tsaro ta Operation Whirl Stroke (OPWS) sun kama mutane biyu da ake zargi da fashi ga makiyaya da kuma kashe wasu makiyaya a Jihar Benue. Lieutenant
Yan sanda a jihar Benue sun samu nasarar kama wani gawurtaccen dan bindiga da ake zargi da kai wasu hare-hare kan jami’an tsaro a jihar Benue. Zagazola Makama masani dake
Sojojin Rundunar Hadin Gwiwa ta Operation Udo Ka (OPUK) tare da jami’an Neighbourhood Watch sun kubutar da mutane 14 da aka yi garkuwa da su a wani samame da aka
Dalibai bakwai na makarantar LGEA Primary School da ke Ater, karamar hukumar Ukum a jihar Benue, sun jikkata bayan wani abu ya fashe a cikin aji. Mazauna yankin sun ce
Wani manomi mai suna Mr. Tachia Akor ya rasa ransa bayan wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a garin Tse Akor Gbatse, da ke cikin Mbamar,
Majalisar dokokin jihar Benue ta dakatar da mambobinta su hudu kan zargin da ake musu na kitsa tsige shugaban majalisar, Aondona Dajoh. Gidan talabijin na Channels ya bada rahoton cewa
Rundunar yan sandan Najeriya ta ce jami’anta sun samu nasarar bankadowa tare da tarwatsa wasu gungun mutane dake samarwa da yan bindiga makamai a jihar Benue da sauran jihohin dake
Dakarun rundunar sojan Najeriya Operation Whirl Stroke(OPWS) da sauran jami’an tsaro dake aikin samar da tsaro a jihar Benue sun samu nasarar kama wasu mutane biyu dake dauke da bindiga
Rundunar yan sandan jihar Benue ta ce jami’anta sun samu nasara ceto wasu fasinjoji 11 da aka yi garkuwa da su yan kwanakin da su ka wuce a karamar hukumar
Majalisar dattawa ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta tura karin dakarun soja zuwa jihar Benue biyo bayan harin da yan bindiga suka kai garin Yelewata dake karamar
A ranar Laraba ne shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya ziyarci mutanen da su ka jikkata a mummunan harin da wasu mutane su ka kai garin Yelewata dake karamar hukumar
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sauka a birnin Makurdi, babban birnin Jihar Benue, yayin da ake ci gaba da nuna damuwa kan hare-haren da suka faru a jihar kwanan