Umo Eno, gwamnan jihar Akwa Ibom ya sanar da sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa jam’iyar APC. Da yake magana ranar Juma’a a Uyo babban birnin jihar Eno ya
Umo Eno, gwamnan jihar Akwa Ibom ya sanar da sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa jam’iyar APC. Da yake magana ranar Juma’a a Uyo babban birnin jihar Eno ya
Muhammad Abdullahi tsohon ministan muhalli a lokacin gwamnatin tsohon shugaban kasa, Muhammad Buhari ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar APC. Karkashin gwamnatin Buhari da farko an nada Abdullah karamin ministan
Kotun daukaka kara dake Abuja ta tabbatar da hukuncin da kotun sauraren karar zaben gwamnan jihar Edo ta yanke da ya tabbatar da zaben, Monday Okphebolo na jam’iyar APC a
Okolie Lawrence da Akingbaso Olarenwaju yan majalisar wakilai biyu sun canza sheka ya zuwa jam’iyar APC. Tajuddeen Abbas shugaban majalisar shi ne ya sanar da sauya shekar ta su cikin
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya bayyana cewa hadakar jam’iyyun adawa da ke kokarin kifar da gwamnatin APC mai ci ba za ta fuskanci barazana ba ko da
Gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya sun bayyana goyon bayansu ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu domin sake tsayawa takarar shugabancin ƙasa a zaɓen 2027.
Sanatoci uku na jam’iyar PDP daga jihar Kebbi sun amince su fice daga jam’iyarsu ya zuwa APC. Sun yanke hukuncin komawa jam’iyar APC ne bayan wata tattaunawa mai tsawo da
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da wasu sanatocin jam’iyyar adawa ta PDP daga Jihar Kebbi waɗanda ake zargin suna shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar mai mulki ta APC.
Yan majalisar wakilai ta tarayya guda 6 ne suka sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC. Har ila yau wasu yan majalisar biyu sun tsallaka jam’iyar PDP daga jam’iyar
Hon. Dennis Agbo, mamba a majalisar wakilai ta tarayya dake wakiltar mazabar Igbo-Eze North/Udenu ta jihar Enugu ya fice daga jam’iyar Labour Party inda ya koma jam’iyar PDP. Agbo wanda
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya ce bukatar samun kariya daga tuhumar rashawa ce babbar dalilin da ke jawo yawaitar sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Dalung
Kwamitin zartarwa na jam’iyar PDP ya gudanar da wani taron gaggawa a hedkwatar jam’iyar dake Abuja. Taron na zuwa ne bayan da a yan kwanakin nan wasu jiga-jigan yan siyasa
Shugaban jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) reshen Jihar Kano, Sanata Mas’ud El-Jibril Doguwa, ya bayyana cewa jam’iyyar na shirin kiran taron gaggawa, biyo bayan ficewar wasu jiga-jiganta a jihar.
Akalla mambobi 216 na jam’iyyun PDP da NNPP sun sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC a karamar hukumar Gagarawa da ke jihar Jigawa. An karɓi sabbin mambobin ne a hukumance yayin
Jam’iyyar PDP reshen jihar Zamfara ta musanta rade-radin da ke yawo cewa Gwamna Dauda Lawal ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC. Shugaban PDP na jihar, Jamil Jibo Magayaki, ya bayyana
Gwamnonin da aka zaɓa ƙarkashin jam’iyar PDP sun ce jam’iyar baza ta hade da wasu jam’iyu ba domin tunkarar zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027. Gwamnonin sun bayyana matsayar jam’iyar
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya karbi bakuncin tawagar wakilan gwamnonin jam’iyar APC a gidansa dake Kaduna a ranar Litinin. Tawagar ta samu jagorancin, Hope Uzodinma gwamnan jihar Imo wanda
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya ce shi da wasu ƴan adawa za su samar da wata haɗaka ta jam’iyyu da za ta ƙwace mulki daga jam’iyar APC a
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki kuma ya koma jam’iyyar SDP. Bayanai sun nuna cewa ya riga ya mika takardar murabus dinsa
Jam’iyar APC a jihar Kebbi ta kaddamar da yaƙin sake zaɓen shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu da kuma gwamnan jihar Nasiru Idris gabanin zaɓen shekarar 2027. A wani babban taron