Jam’iyyar NNPP ta bayyana rashin amincewarta da sakamakon zaben maye gurbi na mazabar Tsanyawa/Ghari a Kano, inda aka bayyana dan takarar APC a matsayin wanda ya yi nasara. Shugaban jam’iyyar
Jam’iyyar NNPP ta bayyana rashin amincewarta da sakamakon zaben maye gurbi na mazabar Tsanyawa/Ghari a Kano, inda aka bayyana dan takarar APC a matsayin wanda ya yi nasara. Shugaban jam’iyyar
Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya bukaci ‘yan Najeriya da su hada kai domin ganin an kawar da Shugaba Bola Tinubu da jam’iyyar APC daga mulki a
Chibuike Rotimi Amaechi, tsohon gwamnan jihar Ribas kuma tsohon ministan sufuri a lokacin gwamnatin Buhari ya ce zai kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben 2027 idan ya
Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ta kori tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, daga cikinta tare da hana shi hulɗa da kowanne bangare na jam’iyyar na tsawon shekaru 30. A
An zabi, Nentawe Yilwatda ministan ma’aikatar jinkai da yaki da talauci a matsayin sabon shugaban jam’iyar APC na kasa. An sanar da zaben Nentawe a hukumance a ranar Alhamis a
Mark Esset dan majalisar wakilai ta tarayya daga jihar, Akwa Ibom ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC mai mulki. Mataimakin shugaban majalisar, Benjamin Kalu shi ne ya
Tsohuwar ‘yar takarar kujerar gwamnan jihar Adamawa a zaben 2023 karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata Aishatu Dahiru Ahmed Binani, ta sauya sheka zuwa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC).
Adamu Maina Waziri, tsohon ministan yan sanda ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar PDP. Waziri wanda na daya daga cikin wadanda aka kafa jam’iyar PDP da su kuma mamba ne
Tsohon dan takarar shugaban kasa kuma gogaggen dan jarida, Dele Momodu, ya bayyana cewa gwamnatin jam’iyyar APC mai mulki na cikin fargaba sakamakon tasirin da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Dr. Babachir David Lawal, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulki, a daidai lokacin da ake kara samun tashin hankali a cikin jam’iyyar,
Yan majalisar wakilai ta tarayya 6 ne na jam’iyar PDP da su ka fito daga jihar Akwa Ibom su ka sauya sheka ya zuwa jam’iyar APC. Yan majalisar su ne
Shugabannin mazabar shugaban jam’iyar APC na jihar Nasarawa, Alhaji Aliyu Bello sun dakatar da shi daga jam’iyar bayan da suka zarge shi da yi mata zagon kasa. Ibrahim Iliyasu, shugaban
Tsohon Antoni Janar na Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami (SAN), ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulki, tare da bayyana komawarsa jam’iyyar ADC. Malami ya bayyana sauyin
Shugaban jam’iyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya sauka daga kan mukaminsa na shugabancin jam’iyar. Ganduje wanda ya yi mulkin jihar Kano daga shekarar 2015 ya zuwa 2023 ya
Chimaobi Atu, mamba a majalisar wakilai ta tarayya ya sauya sheka daga jam’iyar LP ya zuwa APC. Shugaban majalisar wakilai, Tajuddeen Abbas shi ne ya sanar da sauya shekar Atu
Mambobin majalisar wakilai ta tarayya guda biyu Peter Akpanke da Paul Nnamchi sun koma jam’iyar APC. Akpanke na wakiltar al’ummomin kananan hukumomin Obanliku/Obudu/Bekwara ta jihar Ribas karkashin jam’iyar PDP. Nnamchi
Jagororin yan adawa a karkashin inuwar Nigeria National Coalition Group (NNCG) sun fito da zabi All Democratic Alliance(ADA) a matsayin jam’iyar da za su kafa domin kalubalantar jam’iyar APC a
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang ya fadi cewa bashi da niyar sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa jam’iyar APC inda ya yi watsi da rade-radin da ake ta yi
Neda Imasuen sanata mai wakiltar kudancin jihar Edo a majalisar dattawa a karkashin jam’iyar Labour Party ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar inda ya koma APC. Da yake magana a
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Alhamis a matsayin ranar hutun dimakwaradiya na shekarar 2025. Olabunmi Tunji-Ojo ministan harkokin cikin gida shi ne ya sanar da haka a ranar Lahadi a