Koriya Ta Arewa ta sake harba makamai masu linzami

Ƙasar Koriya ta Arewa ta harba wani makami mai linzami mai matsakaici zango a gabashin yankin.

Kamar yadda kanfanin dillancin labaran Koriya ta Kudu Yonhap ya rawaito, a labaran da aka samu daga ma’aikatar tsaron ƙasar Koriya ta Arewa ta harba makamai masu linzamin ne daga garin Wonsan zuwa gabashin gulf ɗin yankin.

An bayyana cewar ta harba makaman ne da misalin karfe 09 da minti 06 agogon ƙasar. Kawo yanzu dai ba’a samu cikakkiyar bayani game abubuwan da makaman suka ƙunsa ba.

More News

Qatar za ta taimaki marayu a Najeriya

Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da suka rasa iyayensu saboda rikicin Boko...

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miƙata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Yahaya Bello Ya Bayyana Dalilan Da Ya Hana Shi Bayyana A Gaban Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun  hukumar EFCC dake yaƙi da yiwa tattalin arzikin ƙasa ne ya hana shi bayyana...