All stories tagged :
Hausa
Featured
Hukumar DSS Ta MiÆ™a Walida, Wacce Wani Jami’insu Ya Dace, Ga...
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya karɓo Walida Abdulhadi Ibrahim daga hannun Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS), bayan kiranye-kirayen da jama’a suka dinga yi kan lamarinta.Rahotanni sun nuna cewa Walida ta ɓace daga gidansu, inda daga baya iyayenta suka zargi wani jami’in DSS da sace ta. Ana kuma zargin...














