All stories tagged :

Hausa

Ƴan majalisar dokokin jihar Adamawa 14 sun fice daga jam’iyar PDP

Sulaiman Saad
Hausa

Gwamnonin arewa maso yamma za su haɗa kai wajen bunƙasa noma...

Sulaiman Saad
Hausa

Kyari Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Ake Samun Ƙarancin Man Fetur

Sulaiman Saad
Hausa

Yan shi’a sun yi tattakin goyon bayan FalasÉ—inawa a Abuja

Sulaiman Saad
Arewa

HaÉ—arin tanka ya raunata mutane a Lafia

Muhammadu Sabiu
Arewa

Isra’ila ta ce an kashe Æ´an Æ™asarta sama da 600

Muhammadu Sabiu
Hausa

Yan sanda sun kama mutum 10 masu garkuwa da mutane ...

Sulaiman Saad
Hausa

INEC ta musanta cewa ta janye daga shari’ar zaÉ“en gwamnan Kano

Sulaiman Saad
Hausa

Atiku zai yi taro da Æ´an jaridu

Sulaiman Saad
Hausa

Wanda aka zaba ya zama minista daga Kaduna ya faÉ—i a...

Sulaiman Saad
Arewa

Ana ceto mutane da kwale-kwale ya kifa da su a Kebbi

Muhammadu Sabiu

Featured

Hausa

An binne mutane 10 da aka kashe a harin jihar Filato

Sulaiman Saad
Hausa

Matasa daga jihar Kogi sun bawa Tinubu miliyan 100 ya sayi...

Sulaiman Saad
Hausa

Tinubu Ya Bukaci Gwamnoni Su Taimaka Wa Talakawa, Su Karfafa Marasa...

Muhammadu Sabiu
Hausa

El-Rufai Ya Maka ICPC A Kotu Kan Binciken Gidansa

Muhammadu Sabiu
Sulaiman Saad

An binne mutane 10 da aka kashe a harin jihar Filato

An binne gawarwakin mutane 10 mazauna ƙauyen Babuje dake karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Filato waɗanda aka kashe a wata mashaya a ranar Lahadi. Wasu yan bindiga ne suka yi dirar mikiya a mashayar inda suka budewa mutanen dake zaune wuta. Harin ya tilastawa mazauna garin rufe babbar hanyar Shendam...