Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPCL, ya sake rage farashin man fetur a ƙasar. Rahotannin da manema labarai suka tattara a safiyar Litinin a Abuja sun nuna cewa gidajen mai
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPCL, ya sake rage farashin man fetur a ƙasar. Rahotannin da manema labarai suka tattara a safiyar Litinin a Abuja sun nuna cewa gidajen mai
Akalla mutane 30 ake fargabar sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka shiga hannun ‘yan bindiga, bayan wani mummunan hari da aka kai a wani yankin Jihar Neja.
Kungiyar NARD ta Likitoci Masu Neman Kwarewa ta sanar da shirin sake komawa yajin aiki a ranar 12 ga watan Janairu. A wata sanarwa da aka fitar bayan taron gaggawa
Shugaban jam’iyar APC na kasa,Nentawe Yilwatda ya ce Siminalayi Fubara gwamnan jihar Rivers shi ne jagoran jam’iyar APC a jihar. Yilwatda ya bayyana haka ne lokacin da ake zantawa da
Gwamnan jihar Filato,Caleb Mutfwang ya karbi katin shiga jam’iyar APC bayan da ya fice daga jam’iyarsa ta PDP. Mutfwang ya karbi katinsa na jam’iyar APC a ranar Juma’a a wurin
Wata babbar kotu dake jihar Kano ta sake tabbatar da dakatarwar da aka yiwa dakattacen shugaban jam’iyar NNPP na jihar Kano, Hashim Sulaiman Dungurawa da wasu yan jam’iyar daga mazabarsa
Rundunar tsaro ta Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) reshen jihar Kano ta sanar da kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu wajen kisan wani jami’inta, AbduRauf
Godiya Akwashiki sanata dake wakiltar mazabar arewacin jihar Nasarawa majalisar dattawa ta Najeriya ya mutu a kasar India bayan da ya yi fama da jinya. Akwashiki ya rasu yana da
Fasinjoji shida aka bada rahoton sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru ranar Alhamis akan babban titin Lagos zuwa Ibadan. Hatsarin da ya rutsa da wata motar Hiace
Tsohon gwamnan jihar Anambra, kuma mutumin da ya yiwa jam’iyyar Labour Party takarar kujerar shugaban kasa a zaɓen shekarar 2023, Peter Obi ya sanar da shigarsa jam’iyar ADC. Obi ya
Yan bindiga sun yi garkuwa da Maruf Musa tsohon mamba a majalisar dokokin jihar Ogun. Musa wanda ya wakilci mazabar Ogun Waterside daga shekarar 2007 zuwa 2011 a majalisar jihar
Wasu da ake zargin mayakan kungiyar Boko Haram ne sun kashe wasu mutane a kauyuka uku dake fadin karamar hukumar Hong ta jihar Adamawa. Mazauna wuraren da aka kai harin
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kama wasu mutane biyu dake da hannu a tashin bom din da ya kashe mutane 5 tare da jikkata wasu 32 bayan da wani dan
Shugaban Karamar Hukumar Bukkuyum da ke Jihar Zamfara, Alhaji Abubakar Umar-Faru, ya bayyana cewa akalla mutane 1,065 ne aka kashe a yankin tun daga shekarar 2015 zuwa yanzu sakamakon hare-haren
Akalla ’yan jarida bakwai ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu hudu suka jikkata sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da motar Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ)
Wani jigo a jam’iyyar APC, Joe Igbokwe, ya ce kalamai da ayyukan Sheikh Ahmad Gumi suna nuna kamar yana ɗaukar kansa sama da doka. Igbokwe ya bayyana hakan a ranar
Rundunar yan sandan Najeriya a jihar Nasarawa ta ce an kashe wani da ake zargin dan fashi da makami a lokacin da jami’an rundunar ke aikin sintiri akan titin Lafia-Obi
Akalla mutane 9 aka bada rahoton sun mutu a ranar Asabar bayan da wasu abubuwa biyu da ake zargi bama-bamai ne sun fashe akan hanyar Magami-Dansadau dake karamar hukumar Maru
Mambobin majalisar dokokin jihar Zamfara su 6 yan jam’iyar PDP sun sanar da ficewa daga jam’iyar tare da komawa jam’iyar adawa ta APC. Yan majalisar sun kafa hujja da yin
Jami’an hukumar LASEMA ta bada agajin gaggawa ta jihar Lagos sun samu nasarar kashe wata gobara da ta kama a wani ginin bene mai hawa 22 dake kan layin Martins