All stories tagged :
Hausa
Featured
Matatar Dangote Ta Rage Farashin Man Fetur a Fadin Najeriya
Kamfanin Dangote Refinery ya sanar da rage farashin litar man fetur a fadin Najeriya, tare da bayyana cewa zai fara sabon shirin rarraba mai kai tsaye daga ranar Litinin, 15 ga Satumba, 2025.Shirin, wanda aka tsara tun farko a fara shi ranar 15 ga Agusta, 2025, zai bai wa...