All stories tagged :
Hausa
Featured
An Kama Fasto Da Ake Zargi Da Mallake Matan Aure Da...
Gwamnatin Jihar Anambra ta tabbatar da kama Fasto Harrison Charles, mamallakin cocin Day Spring Assembly da ke Awada a birnin Onitsha, bisa wasu zarge-zarge masu nasaba da karɓe matan aure daga mazajensu.Mai bai wa gwamnan jihar shawara kan harkokin yaɗa labarai, Dakta Ejimofor Opara, ya bayyana cewa jami’an tsaro...






