All stories tagged :
Hausa
Featured
Sojoji Sun Fara Neman Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu Da Aka Sace
Rundunar Operation FANSAN YAMMA ta ce ta fara aikin haɗin gwiwa domin ceto shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Nura Umar Abdullahi, bayan ƴan bindiga sun sace shi daga gidansa.Rundunar ta bayyana cewa dakarunta sun ceto mutum 5 daga cikin iyalansa bayan sun yi musayar wuta da maharan,...















