All stories tagged :
Election 2023
Featured
Wasu Ba Za Su Taɓa Yafe Wa Tinubu Kan Al’amarin Naira...
Mai ba Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da sadarwa, Sunday Dare, ya bayyana cewa akwai mutane da ba za su taɓa yafe wa Tinubu ba saboda matakan da ya ɗauka na cire tallafin man fetur da kuma barin Naira ga kasuwa ta yi halinta.Sunday...