All stories tagged :
Election 2023
Featured
Kotu ta ki amincewa da bukatar Yahaya Bello ta zuwa ganin...
Wata babbar kotun tarayya dake birnin tarayya Abuja ta ki yarda da bukatar da Yahaya Bello tsohon gwamnan jihar Kogi ya gabatar gabanta inda ya nemi ta amince masa ya tafi kasar waje domin a duba lafiyarsa.
A hukuncin da ya zartar ranar Litinin,alkalin da ya jagoranci zaman shari'ar, Emeka...