Dakarun rundunar Operation Hadin Kai A wani tsararren farmaki na hadin gwiwa tsakanin sojan ruwa na sama da kuma na kasa sun kashe mayakan Boko Haram/ISWAP da dama bayan da
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai A wani tsararren farmaki na hadin gwiwa tsakanin sojan ruwa na sama da kuma na kasa sun kashe mayakan Boko Haram/ISWAP da dama bayan da
A ranar Laraba ne shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya ziyarci mutanen da su ka jikkata a mummunan harin da wasu mutane su ka kai garin Yelewata dake karamar hukumar
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sauka a birnin Makurdi, babban birnin Jihar Benue, yayin da ake ci gaba da nuna damuwa kan hare-haren da suka faru a jihar kwanan
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da aikin ginin ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC a Abuja. Da yake magana a wurin bikin aza harsashin tubalin ginin
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta sake gurfanar da, Sirajo Jaja babban akanta na jihar Bauchi a gaban kotu kan zargin da ake
Jami’an yan sanda a jihar Ribas sun sake kama karin wasu mutane biyu dake da hannu a kisan DPO din yan sanda,SP Bako Angbashim na Ahoada a shekarar 2023. Mutanen
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa zai soke duk wasu ayyuka da ke cikin jadawalin aikinsa domin kai wa al’ummar Jihar Benue ziyarar jaje a ranar Laraba mai
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang ya fadi cewa bashi da niyar sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa jam’iyar APC inda ya yi watsi da rade-radin da ake ta yi
Wata kotu a ƙasar Birtaniya ta yanke wa Adewale Kudabo, tsohon ma’aikacin asibitin York, hukuncin ɗaurin shekara guda a gidan yari bisa samunsa da laifin cin zarafin wata mara lafiya.
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana kisan da aka yi wa sama da mutum 200 a wasu ƙauyuka na jihar Benue a matsayin abin kunya da kuma
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta tura alluran rigakafin cutar shan inna guda miliyan biyu zuwa Jihar Kebbi a wani yunkuri na kasa baki ɗaya da nufin rigakafin yara ƙasa da shekara
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, tare da wasu jiga-jigan jam’iyyar adawa ta PDP a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja
An gudanar da wani zaman sulhu da yan bindiga a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina tare da yan bindiga ciki har da gawurtaccen dan bindinga Ado Aleru da hukumomin
Farashin gangar danyen man fetur ya yi sama da kaso 7 cikin dari ranar Juma’a a kasuwar duniya a karon farko cikin watanni hudu. Farashin danyen man nau’in Brent wanda
An samu nasarar gano mutum daya da ya tsira da ransa a cikin fasinjojin jirgin saman kamfanin Air India da ya yi hatsari. Jirgin na Air India ya fadi ya
Wata motar tanka ta kama da wuta a lokacin da take sauke man da ta dauko a wani gidan mai dake kan titin Old Akure a Obawole a jihar Lagos.
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake aiki karkashin rundunar Operation Forest Yakin(OPFY) sun samu gagarumar nasara a cigaba da yakin da su ke da yan bindiga a jihar Zamfara bayan da
Kamfanin TCN dake dakon wutar lantarki a Najeriya ya sanar da kamfanonin rarraba hasken wutar lantarki a jihohi 6 na yankin arewa maso gabas cewa za a fuskanci daukewar wutar
Uwargidan shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta samu karramawar sarautar gargajiya daga Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Jihar Enugu, inda aka ba ta sarautar ‘Ugosimba 1 of Enugu’, wato “Lu’ulu’u ko
Mutanen da basu gaza 6 ne ba ciki har da wata mata aka kashe a wasu hare-hare da aka kai kan wasu al’ummomi a kananan hukumomin Bassa da Mangu ta