Rundunar yan sandan jihar Anambra ta kama wasu mutane 6 da ake zargi da aikata safara da kuma rarraba miyagun kwayoyi. A wata sanarwa ranar Asabar Mai dauke da sahannun,
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Rundunar yan sandan jihar Anambra ta kama wasu mutane 6 da ake zargi da aikata safara da kuma rarraba miyagun kwayoyi. A wata sanarwa ranar Asabar Mai dauke da sahannun,
Muhammad Abdullahi tsohon ministan muhalli a lokacin gwamnatin tsohon shugaban kasa, Muhammad Buhari ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar APC. Karkashin gwamnatin Buhari da farko an nada Abdullah karamin ministan
Gwamnatin Jihar Bauchi ta dauki sabon mataki na ƙarfafa tsaro a filin jirgin saman kasa da kasa na Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi, inda ta haramta duk wasu
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen Jihar Neja ta nuna alhini da jimami kan mummunar ambaliyar da ta afkawa al’ummomin Mokwa, inda ta mika sakon ta’aziyya da goyon baya ga
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya share gwamnan Lagos Babajide Sanwo-Olu a ranar Asabar a wurin bikin kaddamar da aikin titin Lagos zuwa Calabar a jihar. Kaddamar da mason farko
Kwamitin harkokin kasashen waje na majalisar dattawa a ranar Asabar ya ziyarci kasar Saudiya domin duba tsarin walwalar da aka shirya alhazan Najeriya da za su yi aikin hajjin shekarar
Ƙungiyar ‘Yan Kasuwar Man Fetur ta Ƙasa (IPMAN) ta bayyana cewa akwai yuwuwar farashin lita ɗaya na man fetur ya sauka zuwa N800 a kwanaki masu zuwa, sakamakon haɗin gwiwar
Jami’ar Clifford da ke Owerrinta, Jihar Abia, ta dakatar da wani jami’in ta mai suna Mista Obioma Nwogwgwu, bisa zargin neman lalata da wata dalibar ‘yar shekara 17. Kungiyar kare
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta sanar da ranakun da ta shirya za ta gudanar da zabukan gwamna a jihohin Ekiti da Osun a cikin watan Yuni
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabas sun kashe yan ta’adda akalla 60 a wani kazamin gumurzu da suka yi a yankin
Kotun daukaka kara dake Abuja ta tabbatar da hukuncin da kotun sauraren karar zaben gwamnan jihar Edo ta yanke da ya tabbatar da zaben, Monday Okphebolo na jam’iyar APC a
Bankin Raya Kasashen Afrika AFDB ya zabi, Sidi Ould Tah dan kasar Mauritania a matsayin sabon shugaban bankin. An zabi Tah ranar Alhamis a wurin taron bankin na shekara-shekara da
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce jami’anta sun kama mutane 41 da ake zargin suna da hannu a kisan, Baba Ali DPO din yan sanda na karamar hukumar Rano
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Niger(NSEMA) ta ce mutane 25 suka mutu a yayin da sama da 10 suka bace biyo bayan ambaliyar ruwan da ta faru a garuruwan
Tsohon Ministan Sadarwa na Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami, ya bayyana alhininsa kan ibtila’in da ya afkawa wasu ‘yan kasuwa a kasuwar wayoyi ta Pantami, inda gobara ta kona musu
Okolie Lawrence da Akingbaso Olarenwaju yan majalisar wakilai biyu sun canza sheka ya zuwa jam’iyar APC. Tajuddeen Abbas shugaban majalisar shi ne ya sanar da sauya shekar ta su cikin
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, a matsayin “bala’i” ga jam’iyyar PDP, yana mai kira da a gaggauta a kore shi
Gwamnatin Jihar Kano ta yi gargaɗi ga matasa masu tayar da tarzoma da tada hankali a cikin birnin, tana mai cewa ba za ta ƙara lamuntar rashin bin doka da
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya isa birnin Lagos inda zai halarci bikin cika shekara 50 na Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Afrika ta Yamma wato ECOWAS. Jirgin shugaban kasar ya
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya isa birnin Lagos inda zai halarci bikin cika shekara 50 na Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Afrika ta Yamma wato ECOWAS. Jirgin shugaban kasar ya