Bassey Asuquo insifectan dansanda ya kashe kansa a garin Sarkin Pawa dake karamar hukumar Munya ta jihar Niger. Zagazola Makama dake wallafa bayanan sha’anin tsaro kan yankin tafkin Chadi ya
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Bassey Asuquo insifectan dansanda ya kashe kansa a garin Sarkin Pawa dake karamar hukumar Munya ta jihar Niger. Zagazola Makama dake wallafa bayanan sha’anin tsaro kan yankin tafkin Chadi ya
Majalisar dattawa ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta tura karin dakarun soja zuwa jihar Benue biyo bayan harin da yan bindiga suka kai garin Yelewata dake karamar
Rundunar sojan Najeriya ta ce sojoji 17 aka kashe yayin wani farmaki da su kai domin dakile kutsen da yan bindinga su ka yi shirya yi a garin Bangi dake
Sanata Ali Ndume, mai wakiltar yankin Borno ta Kudu a Majalisar Dattawa, ya ce wani lokaci yana jin kamar ya yi murna da rikicin da ke faruwa tsakanin Shugaba Bola
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya bayyana cewa yana iya ficewa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) idan Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gaza gyara halin da
Wata motar tanka dake dauke da man fetur lita 45,000 ta yi bindiga a ranar Litinin bayan da tafadi akan titin Iseyin -Oyo a karamar hukumar Iseyin ta jihar Oyo
Mambobin majalisar wakilai ta tarayya guda biyu Peter Akpanke da Paul Nnamchi sun koma jam’iyar APC. Akpanke na wakiltar al’ummomin kananan hukumomin Obanliku/Obudu/Bekwara ta jihar Ribas karkashin jam’iyar PDP. Nnamchi
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya tabbatar da kama mutum 22 da ake zargi da hannu a kisan wasu mutane 12 ‘yan asalin jihar Kaduna da aka kashe a
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa bai da wata sha’awa ko niyyar tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027. A wata tattaunawa da ya yi da
Gobara ta kone wani gidan biredi dake kallon babban Masallacin Juma’a dake Zuba yankin Gwagwalada a birnin tarayya Abuja. Wani mazaunin yankin, Shuaibu Abdullahi ya fadawa jaridar Daily Trust cewa
Babban Kamfanin Man Fetur na Najeriya, NNPCL ya kara farashin man fetur daga N910 ya zuwa N945 a gidajen mansa dake Abuja. Har ila yau kamfanin ya kuma kara farashin
Kungiyar cigaban Masarautar Birnin Gwari (Birnin Gwari Emirate Progressives Union — BEPU) ta bayyana farin cikinta kan dawowar zaman lafiya da kuma sabbin shirye-shiryen ci gaba da gwamnatin tarayya ke
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya halarci taron tunawa da cika shekaru 70 da haihuwa na tsohon gwamnan Jihar Bauchi kuma tsohon shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Alhaji Ahmadu
Matatar mai ta Dangote ta kara farashin kudin man fetur da take samarwa ya zuwa naira N880 kan kowace lita. Karin ya kama N55 ne kan kowace lita idan aka
Usman Ododo, gwamnan jihar Kogi ya ce ba zai taba cin amanar Yahaya Bello ba wanda ya gaji kujerarsa a matsayin gwamnan jihar. Ododo ya fadi haka ne a ranar
Jagororin yan adawa a karkashin inuwar Nigeria National Coalition Group (NNCG) sun fito da zabi All Democratic Alliance(ADA) a matsayin jam’iyar da za su kafa domin kalubalantar jam’iyar APC a
Dakarun sojan Najeriya da suka fito daga Birged ta 7 kuma suke aiki da rundunar Operation Fansan Yamma sun kashe yan fashin daji takwas a jihar Katsina. Yan ta’addar sun
Kungiyar Sanatocin Arewa(NSF) ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta samarwa da sojoji da kuma sauran jami’an tsaro makamai na zamani domin su yi yaki ta’addanci da kuma fadace-fadace a
Hukumar Aikin Hajji ta Najeriya, NAHCON ta ce dukkanin alhazan Najeriya za su dawo gida nan da ranar 28 ga watan Yuni duk da tsaikon da ake samu a yanzu
Gwamnatin jihar Niger ta ce mutane sama da 700 ne suka yi batan dabo biyo bayan ambaliyar ruwa da aka yi a garin Mokwa hedkwatar karamar hukumar Mokwa ta jihar.